Wata kotu a Ghana ta yanke wa Ebenezer Frimpong, mai shekara 26, hukuncin ɗaurin wata 1 a gidan yari bayan ya amsa laifin yunƙurin satar motar sulke ta ‘yan sanda.
Wata kotu a Ghana ta yanke wa Ebenezer Frimpong, mai shekara 26, hukuncin ɗaurin wata 1 a gidan yari bayan ya amsa laifin yunƙurin satar motar sulke ta ‘yan sanda.
Akalla yara 6 sun mutu, yayin da wasu 2 suka jikkata bayan tsawa ta same su a lokacin da suke aikin roron gyada a wata gona da ke jihar Adamawa.
Dakarun Operation FANSAN YAMMA sun ceto mutane 10 da aka yi garkuwa da su bayan sun yi artabu da wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne a ƙauyen Badanma da
Andy Burnham ya zama sabon Firaministan Birtaniya bayan ganawarsa da Sarki Charles na Uku a Fadar Buckingham, inda sarkin ya ba shi umarnin kafa sabuwar gwamnati. Nadin Burnham ya zo
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarun Operation HADIN KAI sun kama wani ɗan ƙasar Sudan, Musa Fashir mai shekaru 32, da ake zargi da kasancewa mayaƙin ta’addanci na ƙasashen
Ƙungiyar Hamas ta sanar da naɗin Khalil al-Hayyah a matsayin sabon shugaban ofishinta na siyasa, inda ya maye gurbin Yahya Sinwar, wanda aka kashe a wani hari da sojojin Isra’ila
Ɗan takarar gwamnan jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a jihar Kebbi, Abubakar Malami, ya zaɓi Musa Zagi a matsayin mataimakin ɗan takararsa a zaɓen gwamna na 2027. Jam’iyyar ta sanar
Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi ta kama mutum 2 tare da ƙwato motar Toyota Hilux ta 2022 da aka sace daga Bukuru, jihar Filato. Rundunar ta ce jami’anta sun cafke
Rundunar ‘Yan Sandan jihar Yobe ta kama wani da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi bayan ta kai samame wata ma’ajiyar ƙwayoyi a ƙauyen Danchuwa da ke ƙaramar hukumar Potiskum.
Shugaban jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) na ƙasa, Sanata David Mark, da Sakataren jam’iyyar na ƙasa, Rauf Aregbesola, sun kai ziyarar ta’aziyya ga tsohon gwamnan jihar Ribas, Rotimi Amaechi, bayan
Dakarun Operation Hadin Kai sun dakile wani hari da mayaƙan ƙungiyar ISWAP suka kai kan sansanin soji da ke Logomani a ƙaramar hukumar Ngala ta jihar Borno. Rahotanni sun ce
Shigo da iskar gas na girki (LPG) zuwa Najeriya ya ƙaru da kashi 1,400% a watan Yuni 2026, inda ya kai kilotonne 1.5 a rana, a cewar rahoton Hukumar Kula
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation FANSAN YAMMA sun kuɓutar da mutum 9 da aka yi garkuwa da su, sannan sun ƙwato dabbobi 56 da aka sace tare da kama
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da ƙarar da tsohon gwamnan Jihar Ribas, Rotimi Amaechi, ya shigar yana ƙalubalantar zaɓen Atiku Abubakar a matsayin ɗan takarar shugaban
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya fara rabon diyyar kuɗi ga mazauna yankin Basawa da za su rasa kadarori sakamakon aikin gina titin Hunkuyi–Unguwan Rimi–Basawa da zai haɗa ƙananan hukumomin
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin ƙwace kadarori 48 da ake alaƙanta su da tsohon Babban Lauyan Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, tare da mayar
Wasu ‘yan bindiga sun sace shugaban Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Olowa (GSS Olowa) da ke Ƙaramar Hukumar Dekina a Jihar Kogi, tare da ɗalibai 4 da kuma wani jami’in wucin
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce sauye-sauyen tattalin arziki da gwamnatin sa ta aiwatar cikin shekaru 3 sun fara samar da ci gaba mai ɗorewa ga tattalin arzikin Najeriya. Tinubu
Jam’iyyar APC a jihar Kebbi ta karɓi fiye da mutum 10,000 da suka sauya sheƙa daga jam’iyyun ADC da PDP, ciki har da shugabannin jam’iyya na wasu ƙananan hukumomi da
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu ya dakatar da Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, domin