An bayyana cewa za a binne marigayi Babban Hafsan Sojojin Ƙasa, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, a Abuja ranar Juma’a mai zuwa, kamar yadda iyalinsa suka sanar.Wan marigayin, Moshood Lagbaja, ya bayyana hakan ne a garin Osogbo, babban birnin jihar Osun, yayin wata ziyarar ta’aziyya...
‘Yan bindiga da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne sun harbe wani mai suna Danladi, ɗaya daga cikin ‘ya’yan Serikin Hausawa a Birnin Benin, babban birnin jihar Edo.Marigayi Danladi ya kasance yana shirin yin aure a watan Disamba kafin a kashe shi.An rawaito cewa...