All stories tagged :
Hausa
Featured
‘Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 27 a Sabon Hari a Riyom,...
Aƙalla manoma 27 ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hari da wasu 'yan bindiga suka kai a ƙauyen Bindi-Jebbu, wanda ke cikin Tahoss a ƙaramar hukumar Riyom ta jihar Filato.Rahotanni daga mazauna yankin sun bayyana cewa harin ya auku ne da safiyar Litinin, inda maharan suka shiga ƙauyen...