All stories tagged :
News
Featured
Za a binciki musabbabin mutuwar tsohon gwamnan Ondo Rotimi Akeredolu
Kwamishinan shari'a na jihar Ondo ya tabbatar da shirin da ake yi na binciken musabbabin mutuwar, Rotimi Akeredolu tsohon gwamnan jihar.
Akeredolu wanda babban lauya ne mai mukamin SAN ya taba rike mukamin shugaban Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya NBA ya mutu a ranar 27 ga watan Disamba 2023.
A ranar Litinin...