All stories tagged :
Crime
Featured
Uwargidan Tinubu Ta Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Gwamnan Jihar Jigawa
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Remi Tinubu, ta kai ziyara ga Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, da mai dakinsa, Hajiya Hadiza, domin yin ta’aziyya kan rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Maryam Namadi, da ɗansa, Abdulwahab.Tare da Uwargidan Mataimakin Shugaban Ƙasa, Hajiya Nana Shettima, da Uwargidan Kakakin Majalisar Wakilai, Hajiya Fatima Abbas,...