An hallaka Ć´an ta’adda a Borno

Sojoji sun hallaka aĆ™alla ‘yan ta’addar Daesh 55 daga cikin ‘yan ta’addar ISWAP.

Cikin wadanda aka kashe har da wasu manyan kwamandoji da dama ajihar Borno, arewa maso gabashin Najeriya.

A cewar ma’aikatar tsaron kasar Nijar, rundunar hadin gwiwa ta Sector 3 da Sector 4 Multinational Joint ne suka shirya wani gagarumin farmaki na kwanaki 22 da aka yi wa lakabi da Operation HARBIN ZUMA, wanda aka fara a ranar 6 ga Mayu, 2023, kuma ya kare a ranar Lahadi 28 ga watan Mayu.

Wasu daga cikin manyan kwamandojin sun hada da Fiya Abouzeid, QaĂŻd Abou Oumama da QaĂŻd Malam Moustapha, da kuma wasu malaman addini da har yanzu ba a san sunayensu ba.

More News

Mahaifi ya fille kan É—iyarsa don yin asiri

Jami’an tsaro na jihar Edo sun kama wani mutum mai suna Emmanuel Ovwarueso bisa zarginsa da fille kan diyarsa bisa zarginta da laifin kashe...

Jarumin Nollywwood, Mr. Ibu, ya rasu

Jarumin Nollywood, John Okafor, wanda aka fi sani da "Mr Ibu", ya rasu yana da shekaru 62. Emeka Rollas, shugaban kungiyar Actors Guild of Nigeria,...

Miyetti Allah ta nemi a cafke Sunday Igboho saboda barazanar yaƙar Fulani

Kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria, MACBAN, ta yi kira da a damke wani dan kabilar Yarbawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi...

Daurawa ya yi murabus daga muƙamin shugabancin Hisbah a Kano

Sheikh Aminu Daurawa ya yi murabus daga muƙaminsa na Shugaban Hisbah na Jihar Kano. Malamin yace ya yi iya kokarinsa wajen gyaran tarbiyar matasan Kano...