All stories tagged :
News
Featured
Shettima Ya Ziyarci Aisha Buhari Da ’Ya’yan Marigayin Shugaban Kasar a...
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya kai ziyarar ta’aziyya ga uwargidar tsohon Shugaban Kasa marigayi Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Buhari, a birnin London na kasar Birtaniya.Shettima, wanda ya jagoranci tawagar gwamnatin tarayya da ke London domin dauko gawar Buhari zuwa gida, ya kuma gana da ’ya’yan marigayin.Hotunan da ke...