All stories tagged :
Health
Featured
Ƴan bindiga sun sace ƴan mata 6 a jihar Neja
Ƴan mata shida dake da shekaru 15 zuwa 17 aka bada rahoton ƴan fashin daji sun yi garkuwa da su a garin Pandogari dake ƙaramar hukumar Rafi ta jihar Neja.
Mazauna gari sun faɗawa jaridar Daily Trust cewa ƴan fashin dajin sun farma garin da tsakar daren ranar Laraba inda...