All stories tagged :
Election 2023
Featured
An kuɓutar da manoma 36 daga hannun ƴan fashin daji a...
Wata tawagar jami'an tsaro da ta ƙunshi sojoji da ƴan sanda da kuma ƴan bijilante sun ceto manoma 36 da ƴan fashin daji su ka yi garkuwa da su akan titin Marigayi/Bena dake ƙaramar hukumar Dankon/Wasagu ta jihar Kebbi.
A wata sanarwa da aka fitar mai magana da yawun rundunar...