All stories tagged :
Election 2023
Featured
Mutane Takwas Sun Rasa Rayukansu a Wani Mummunan Hadarin Mota
Akalla mutane takwas sun mutu a wani mummunan haÉ—arin mota da ya faru da safiyar Alhamis a kan babban titin Legas zuwa Ibadan, kusa da gadar Kara Bridge, wajen da ake kira Berger, a wajen Legas.Shaidun gani da ido sun ce haÉ—arin ya haÉ—a da manyan motoci masu É—aukar...















