2023: Kuna ganin APC za ta tsayar da Bola Tinubu a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa?

Yayin da zaɓen 2023 yake ƙara ƙaratowa, wasu daga cikin ƴan siyasar ƙasar sun fara nuna aniyarsu ta tsayawa takara.

Ɗaya daga ciki shi ne tsohon gwamnan Lagos kuma uban jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu.

Mai karatu zai iya tuna cewa kwanakin baya tsohon gwamnan na Lagos ya faɗa wa Shugaba Muhammadu Buhari cewa yana da aniyar tsayawa takarar shugabancin Najeriya.

Sai dai har yanzu jam’iyyar tasu ba ta fitar da gwani ba, yayin da shi ma tsohon gwamnan Abia, Urzo Kalu, yake nuna muradinsa ga kujerar.

Abin tambaya a nan shi ne, shin APC za ta tsayar da Bola Tinubu a matsayin ɗan takararta?

More News

Tinubu ya miƙa tuta ga ƴan takarar APC a zaɓukan gwamna na jihohin Kogi, Bayelsa da Imo

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya miƙa tuta ga yan takarar gwamna a jam'iyar APC a zaɓen da za ayi a jihohin Bayelsa, Kogi...

Tsohon gwamna Shema ya ziyarci gwamna Dikko Radda

Tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema ya ziyarci gwamna mai ci, Dikko Radda a gidan gwamnatin jihar. Shema wanda ya mulki jihar Katsina daga...

Senator Abubakar Kyari Steps in as Acting National Chair of APC Following Adamu’s Resignation

Senator Abubakar Kyari, Deputy National Chairman (North) of the All Progressives Congress (APC), has become the party's acting National Chairman following the resignation of...

Kogi State Government Pledges Strong Action Against Criminals Ahead of Governorship Election

The Kogi State government has reaffirmed its commitment to confront criminals terrorizing the state, assuring citizens of a peaceful governorship poll scheduled for November...