All stories tagged :
Election 2023
Featured
Ayyukan Da Tinubu Ke Yi Ne Suka Sa Ƴansiyasa Sauya Sheƙa...
Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya bayyana cewa ci gaban da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke samu ne ke janyo mutane daga jam’iyyun adawa zuwa jam’iyyar APC mai mulki.Gwamnan ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da ya yi da manema labarai a fadar shugaban ƙasa bayan...