Fintiri ya lashe zaben gwamnan Adamawa

Ahmadu Fintiri na Jam’iyyar PDP ya lashe zaben gwamnan jihar Adamawa a karo na biyu.

A farko dai an sanar cewa Fintiri ya sha kaye a hannun Aishatu Dahiru ta jam’iyyar APC, wanda, INEC ta zo ta soke.

A baya dai an bayyana Aishatu wadda aka fi sani da Binani a matsayin wadda ta yi nasara, wanda ya saba wa doka.

Ga kuri’un karshe da jam’iyyun siyasar suka samu:

AA = 643
AD = 3024
ADP = 2174
APC = 396,788
APGA = 892
APM = 606
APP = 286
LP=2732
NNPP=4852
NRM = 1272
PDP = 430,861
PRP = 1188
SDP=6870
YPP = 1431
ZLP = 200

More News

Sojojin Nijeriya sun hallaka ‘yan ta’adda 191 tare da kama 184

Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana hakan ne a wata sanarwa wacce aka fitar bayan wani taron manema labarai da rundunar ta yi a Abuja...

Farashin gangar ɗanyen man fetur ya ƙaru zuwa $97

Farashin É—anyen man fetur ya karu sosai a ranar Alhamis inda aka rika sayar da kowacce ganga kan dalar Amurka $97. Farashin man nau'in Brent...

Kungiyar ƙwadago ta NLC ta dage kan tsunduma yajin aiki

Kungiyar ƙwadago ta NLC ta ce babu wata yarjejeniya da ta shiga da gwamnatin tarayya domin ta dakatar da shiga yajin aikin sai baba...

Gwamnatin tarayya ta bayar da hutun ranar samun yancin kan Najeriya

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 2 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar da Najeriya ta samu yan cin...