All stories tagged :
News
Featured
Yankin arewa maso gabas zai fuskanci daukewar wutar lantarki na kwanaki...
Kamfanin TCN dake dakon wutar lantarki a Najeriya ya sanar da kamfanonin rarraba hasken wutar lantarki a jihohi 6 na yankin arewa maso gabas cewa za a fuskanci daukewar wutar lantarki a yankin a yayin da a wasu wuraren za a fuskanci karancin samun wutar lantarki.
A wata wasika da...