Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta yi amfani da zaɓen gwamnan Jihar Osun wajen nuna irin shirin da ta yi domin babban zaɓen 2027. Za a gudanar da zaɓen gwamnan Osun a yau, Asabar 15 ga Agusta, 2026, inda ’yan takara 15 za su fafata. […]







