All stories tagged :
Hausa
Featured
Tinubu ya tafi ƙasar Faransa
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai tafi ƙasar Faransa a ranar Laraba a wata ziyara da zai kai ta ƙashin kansa.
A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙasar, Bayo Onanuga ya fitar ta ce Tinubu zai gana da shugaban kasar,Faransa Emmanuel Macron a yayin ziyarar.
Onanuga ya ce...