Jami’an ƴan sanda sun kama wasu matasa biyu a Jihar Kano bisa zarginsu da shirya garkuwa da shugaban ƙauyen Bangare da ke Karamar Hukumar Gezawa ta jihar. An kama waɗanda
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Jami’an ƴan sanda sun kama wasu matasa biyu a Jihar Kano bisa zarginsu da shirya garkuwa da shugaban ƙauyen Bangare da ke Karamar Hukumar Gezawa ta jihar. An kama waɗanda
Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja a ranar Alhamis zuwa Makkah kasar Saudiyya domin gudanar da aikin Umrah. Bayanin tafiyar shugaban ƙasar na kunshe ne a cikin wata sanarwa
Akalla mutane bakwai ne suka rasa rayukansu bayan wasu ’yan bindiga sun kai hari al’ummar Georo da ke ƙaramar hukumar Jos ta Kudu a jihar Filato, a daren ranar Litinin.
Matar marigayi malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka, Hajiya Fatima Masussuka, ta bayyana yadda wasu ’yan bindiga suka kashe mijinta a ƙaramar hukumar Dutsin-Ma ta jihar Katsina, yayin da
Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) sun amince da kafa kwamitin tattaunawa kan mafi ƙarancin albashi nan take, tare da amincewa da biyan ma’aikata tallafin sufuri na ₦70,000
Kwamitin gwamnatin tarayya da ke binciken mutuwar mutum 37 da ake zargin masu haƙar ma’adanai ne ba bisa ƙa’ida ba, waɗanda suka mutu yayin da suke tsare a hannun jami’an
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a mutuwar wasu yara biyu a ƙananan hukumomin Alkaleri da Ganjuwa na jihar. Mai magana
Gwamnatin Tarayya da ƙungiyoyin ƙwadago sun shirya komawa teburin tattaunawa a yau, Talata, domin lalubo mafita kan rikicin farashin man fetur, albashin ma’aikata da sauran buƙatun jin daɗin ma’aikata, yayin
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da Zamba a Najeriya (EFCC) ta kama ’yan ƙasar China 14 da wani ɗan Najeriya guda ɗaya a wasu masana’antun sarrafa dutsen lithium
Jami’an hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati sun samu nasarar kama wasu ƴan ƙasar China su 14 da wani ɗan Najeriya guda ɗaya a jihar
Jami’an Tsaron Aikin Sa-kai na Jihar Kogi (KSVS) sun kama wasu mutum biyu da ake zargi mambobin wata ƙungiyar masu satar manyan motocin dakon kaya da kuma kayayyakin kamfanonin gine-gine
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta kama wata ’yar Afirka ta Kudu mai shekaru 34, Qhina Beauty, da hodar iblis mai nauyin kilogiram 36.65 a
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Delta ta kama wani direban motar makaranta mai shekaru 28, Onome Ughagha, bisa zargin sace wata ɗaliba ’yar shekara 14 da yi mata fyade a garin
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta gudanar da ayyukan zirga-zirgar jiragen sama sama da 2,900, inda ta shafe sa’o’i 6,100 tana tashi tare da amfani da kusan litar man
Gwamnatin Jihar Katsina ta ce mafarauta masu taimaka wa al’umma sun kashe wasu mutum 14 da ake zargi ‘yan bindiga ne waɗanda suka shirya yin garkuwa da jama’a da yawa
‘Yan bindiga dake ɗauke da makamai a kama babura sun kai farmaki wani ƙauye dake jihar Taraba dake yankin Arewa maso gabashin Najeriya inda suka kashe aƙalla mutum 20, kamar
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya, NAFDAC, ta gano wani gida a Legas da ake zargin ana amfani da shi wajen ajiye kwalaben giya da aka shirya
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya soki Shugaba Bola Tinubu bisa zargin ’yan adawa da haddasa yunwa da talauci a ƙasar, yana mai cewa hakan na kaucewa ɗaukar alhakin
Rundunar ’yan sandan jihar Delta ta ce ta kuɓutar da wani matashi mai shekaru 23 da aka yi garkuwa da shi, tare da kama mutane takwas da ake zargi da
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai sun ce sun kashe ’yan ta’adda 15 a wani harin sama da suka kai a arewa maso yammacin Pulka, da ke ƙaramar hukumar Gwoza a