All stories tagged :
News
Featured
Yobe: Gwamna Buni Ya Umurci Shugabannin Kananan Hukumomi Da Sarakunan Gargajiya...
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya umarci shugabannin kananan hukumomi guda 17 da ke jihar tare da hadin gwiwar sarakunan gargajiya da su dauki matakai cikin gaggawa domin dakile yaduwar shaye-shaye da fataucin miyagun kwayoyi a fadin jihar.Gwamna Buni ya bayyana haka ne a garin Damaturu, yayin wata...