Jami’an tsaro a ƙasar Iraƙi sun ce an kai hari da jiragen sama marasa matuƙa kan wani sansanin sojin Amurka da ke kusa da filin jirgin sama na Bagadaza, babban
Jami’an tsaro a ƙasar Iraƙi sun ce an kai hari da jiragen sama marasa matuƙa kan wani sansanin sojin Amurka da ke kusa da filin jirgin sama na Bagadaza, babban
Rundunar sojin Isra’ila (IDF) ta fitar da sabon gargaɗi ga ƴan ƙasar, bayan ta ce ta gano wasu makamai masu linzami da Iran ta harba zuwa cikin ƙasar. Sanarwar ta
Wani fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Umar Ascon, ya rasu. Marigayin ya shahara musamman wajen taka rawar Alhaji Lado Mai Barkono a cikin shirin talabijin mai dogon
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari a ƙauyen Wanka da ke gundumar Keram, ƙaramar hukumar Kanam a jihar Plateau, inda suka kashe sojoji uku da kuma
Ƙungiyar Hamas ta Falasɗinawa ta bukaci Iran da ta daina kai hare-hare kan maƙwabtan ƙasashe a yankin Gabas ta Tsakiya. A cikin wata sanarwa da ƙungiyar ta fitar, ta jaddada
Rundunar dakarun juyin juya hali na Iran ta ce ta ƙaddamar da hari na 48 kan Isra’ila, kamar yadda kafofin yaɗa labarai na ƙasar suka ruwaito. Kamfanin dillancin labarai na
Sakataren tsaron Amurka, Pete Hegseth, ya bayyana cewa an raunata jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, kuma akwai yiwuwar an illata shi. Sai dai editan labaran ƙasashen waje na BBC ya
Rundunar sojin Amurka ta tabbatar da mutuwar ƙarin ma’aikatan jirgi biyu da tun farko ba a gano su ba bayan hatsarin jirgin dakon mai na Amurka da ya faru a
Rundunar sojin Amurka ta tabbatar da cewa wani jirginta na soji ya yi hatsari a yammacin ƙasar Iraƙi. Jirgin na KC-135 ya faɗo ne bayan wani abin da jami’an soji
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya bayar da umarnin a biya ma’aikatan jihar albashinsu na watan Maris domin su samu damar gudanar da bikin ƙaramar Sallah cikin sauƙi. Sanarwar da
Sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ya bayyana cewa ƙasar za ta ɗauki fansar mutanenta da aka kashe a hare-haren da aka kai, ciki har da yara da ɗaliban makarantar
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP). Tambuwal, wanda ke wakiltar mazabar Sokoto ta Kudu a majalisar dattawa, ya bayyana hakan
Iran ta ƙaddamar da hare-haren makamai masu linzami kan wasu sansanonin sojin Amurka da ke Gabas ta Tsakiya, kamar yadda wata sanarwa daga rundunar juyin juya halin Iran ta bayyana
Wani babban jami’in tsaron Iran, Ali Larijani, ya yi gargaɗi ga tsohon shugaban Amurka Donald Trump, inda ya ce ya kamata ya yi hankali domin kada a “kawar da shi
Shugaban Kasa, Bola Tinubu, ya karbi bakuncin Sultan na Sokoto da Shugaban Majalisar Sarakunan Gargajiya, Alhaji Sa’ad Abubakar III, tare da wasu shugabannin gargajiya da na addini a Fadar Shugaban
Yaƙin da ke gudana tsakanin Iran da Isra’ila tare da Amurka ya haddasa tashin gwauron zabi a farashin man fetur a kasuwannin duniya, inda farashin ganga ɗaya ya haura dala
Yaƙin da ke gudana tsakanin Iran da Isra’ila tare da Amurka ya haddasa tashin gwauron zabi a farashin man fetur a kasuwannin duniya, inda farashin ganga ɗaya ya haura dala
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa kawo ƙarshen yaƙin da ake yi da Iran zai buƙaci amincewarsa tare da ta firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu. Jaridar The Times of Israel
Jakadan gwamnatin China na musamman kan harkokin Gabas ta Tsakiya, Zhai Jun, ya kai ziyara ƙasar Saudiyya a wani yunƙuri na shiga tsakani domin rage tashin hankalin da yaƙin da
Jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) sun kama wani da ake zargin babban kwamandan kungiyar Eastern Security Network (ESN) ne, Sabastine Odo Odam, tare da Ejike Daniel, wanda ake