Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International a Najeriya ta bayyana cewa an kashe mutane 20 tare da sace aƙalla wasu 30 a yankin Mafa da ke jihar Borno. A
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International a Najeriya ta bayyana cewa an kashe mutane 20 tare da sace aƙalla wasu 30 a yankin Mafa da ke jihar Borno. A
Rundunar juyin juya halin Iran ta tabbatar da cewa dakarunta sun kwace wani jirgin yaƙi mara matuƙi ƙirar Hermes 900 da aka harba mata. Rundunar ta bayyana cewa an kwace
Firaministan Birtaniya, Keir Starmer, ya bayyana cewa ƙasarsa ba za ta shiga yaƙi da Iran ba, duk da matsin lambar da yake fuskanta daga shugaban Amurka, Donald Trump. Starmer ya
Firaministan Birtaniya, Keir Starmer, ya bayyana cewa ƙasarsa ba za ta shiga yaƙi da Iran ba, duk da matsin lambar da yake fuskanta daga shugaban Amurka, Donald Trump. Starmer ya
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa yana son rage hare-haren da ake kai wa Iran, inda ya alƙawarta cewa yaƙin zai kawo ƙarshe cikin mako biyu zuwa uku masu
Wasu al’ummomi a yankin ƙaramar hukumar Wudil a Jihar Kano sun zargi ’yan sanda da ƙone musu gidaje, wuraren sana’a, kayan abinci da kuma dabbobi, sakamakon wata hatsaniya da ta
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya sake gurfana a gaban Babbar Kotun Jihar Kaduna a ranar Talata, bisa tuhume-tuhumen da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (ICPC)
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya koma jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a ranar Litinin, matakin da masu lura da siyasa ke kallon a matsayin wani muhimmin sauyi
Rahotanni sun tabbatar da sahihancin wasu hotuna da aka yaɗa a shafukan sada zumunta, waɗanda ke nuna harbo jirgin sojin Amurka na AWACS a sansanin sojin saman Amurka na Prince
An gudanar da jana’izar mahaifiyar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, a birnin Abuja. Marigayiya Hajiya Umma ta rasu ne a ranar Juma’a a birnin Alƙahira na ƙasar Masar,
Kafofin yaɗa labaran Isra’ila sun ruwaito cewa an ga baƙin hayaƙi na tashi a wasu kamfanoni da ke yankin Negev a kudancin ƙasar. Tashar Channel 12 da kuma jaridar Times
Jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar bayan shafe kusan shekara huɗu yana cikinta. Matakin nasa na zuwa ne a daidai lokacin da manyan jiga-jigan
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta kama wata mata mai shekaru 27, Hadiza Ibrahim, bisa zargin satar kayayyaki da darajarsu ta kai Naira miliyan 10,102,000 a wani babban shagon sayayya
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya aika saƙon ta’aziyya ga tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, bisa rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Umma. Rahotanni sun ce Hajiya Umma ta rasu ne
Mataimakin gwamnan Jihar Kano State, Kwamared Aminu Abdussalam, ya ajiye mukaminsa. An bayyana hakan ne a ranar Juma’a cikin wata sanarwa da kakakin Kwankwasiyya Movement, Dakta Habibu Sale Mohammed, ya
Iyalan tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, sun sanar da rasuwar mahaifiyarsa. A wata sanarwa da iyalan suka fitar a ranar Juma’a, sun tabbatar da cewa ta rasu ne a
Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito cewa ƙasar ta ƙi amincewa da bukatun da Amurka ta gindaya na kawo ƙarshen yaƙin, inda ta ce za ta dakatar da rikicin
Sojojin Isra’ila sun tabbatar cewa harin makamai masu linzami daga Iran ya janyo mummunar ɓarna a yankunan tsakiyar ƙasar, inda aka tura jami’an ceto da agaji zuwa wuraren da abin
Farashin ɗanyen man fetur samfurin Brent ya sake haura sama da dala 100 kan kowanne ganga, bayan ya yi ƙasa sosai a ranar Litinin. A kasuwannin Asiya a safiyar Talata,
Wani babban jami’i a ma’aikatar harkokin wajen Iran ya tabbatar cewa Iran ta samu bayanai daga Amurka ta hannun masu shiga tsakani, kuma a yanzu haka ana nazarin su a