Masu garkuwa da mutane sun sako, Faruk Bunza alkalin babbar kotun jihar Kebbi da su ka yi garkuwa da shi. A ranar 26 ga watan Yuli ne aka yi garkuwa
Masu garkuwa da mutane sun sako, Faruk Bunza alkalin babbar kotun jihar Kebbi da su ka yi garkuwa da shi. A ranar 26 ga watan Yuli ne aka yi garkuwa
Yan bindiga sun yi garkuwa da Faruk Hassan Bunza alkalin babban kotun jihar Kebbi. An yi awon gaba da alkalin ne da tsakar daren ranar Lahadi daga gidansa dake kan
Ɗan takarar gwamnan jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a jihar Kebbi, Abubakar Malami, ya zaɓi Musa Zagi a matsayin mataimakin ɗan takararsa a zaɓen gwamna na 2027. Jam’iyyar ta sanar
Jam’iyyar APC a jihar Kebbi ta karɓi fiye da mutum 10,000 da suka sauya sheƙa daga jam’iyyun ADC da PDP, ciki har da shugabannin jam’iyya na wasu ƙananan hukumomi da
Rundunar ’yan sandan jihar Kebbi ta tabbatar da kama mutane 4 da ake zargi da hannu a rikicin manoma da makiyaya da ya faru a garin Gulma da ke ƙaramar
Babbar Kotun Jihar Kebbi ta ɗage sauraron shari’ar wata nas mai suna Hannatu James da ake tuhuma kan mutuwar wasu yara biyu a Asibitin Martha Bamaiyi da ke Zuru. Mai
Jami’an rundunar yan sanda na jihar Kebbi tare da haɗin gwiwar wasu hukumomin tsaro sun kashe wani da ake kira Jiji Mujugu wani da ake zargin gawurtaccen mai garkuwa da
Rundunar ’yan sandan Jihar Kebbi ta musanta rahotannin da ke cewa an rufe makarantu a jihar saboda rashin tsaro, tana mai bayyana cewa labaran ba su da gaskiya. Mai magana
Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, ya sha alwashin cewa gwamnati da al’ummar jihar ba za su mika wuya ga hare-haren ’yan bindiga ba, yana mai cewa za a ƙara
Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya kai ziyara yankin Dandi domin duba hanyoyin da ruwan sama mai ƙarfi ya lalata, inda ya yi alkawarin cewa gwamnati za ta ɗauki mataki
Hukumar Hisbah ta Jihar Kebbi ta kama wani mutum da ake zargin an same shi a ɓoye cikin jakar “Ghana Must-Go” a gidan wata matar aure da ke unguwar Badariya
Wasu yan bindiga da ake zargin mayakan Lakurawa ne sun kashe jami’an hukumar kwastam biyu yan bindiga suka kashe a garin Tugar dake ƙaramar hukumar Bagudo ta jihar Kebbi. Jaridar
Rundunar Ƴansanda ta Jihar Kebbi ta tabbatar da cewa an kashe masallata biyar a wani hari da aka kai wa masallaci a karamar hukumar Maiyama ta Jihar Kebbi. Kakakin rundunar,
Wasu ’yan bindiga da ake zargin Lakurawa ne sun kai hari cikin wani masallaci da ke garin Dadinkowa, a Ƙaramar Hukumar Maiyama ta Jihar Kebbi, inda suka kashe mutum biyar
Yan ta’addan Lakurawa sun kashe akalla mutane 33 a yayin da su ka kai wasu jerin hare-hare kan al’ummomi da dama dake ƙaramar hukumar Arewa ta jihar Kebbi. Ƴan ta’addar
Shugaban kasa Bola Ahmad zai kai ziyarar aiki ta kwana guda jihar Kebbi a ranar Asabar. A wata sanarwa ranar Juma’a mai magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ya
Gwamnatin jihar Kebbi ta sanar da sake buɗe Makarantar Sakandaren Yan Mata dake Maga watanni bayan da aka yi garkuwa da wasu ɗaliban makarantar su 24. An rufe makarantar ne
Sufeto Janar na ‘Yan Sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya kai ziyara jihar Kebbi a ranar Talata, biyo bayan sace ‘yan mata daga Makarantar Sakandire ta Gwamnati ta Mata da ke
Biyu daga cikin dalibai mata 25 da yan bindiga su ka yi garkuwa da su daga makarantar sakandaren yan mata ta Maga dake jihar Kebbi sun tsere daga hannun waɗanda
Ana zaman ɗarɗar a Masarautar Zuru a Jihar Kebbi bayan ’yan bindiga sun kutsa Government Girls Comprehensive Senior Secondary School, Maga, a ƙaramar hukumar Danko/Wasagu. Harin ya yi sanadin mutuwar