Zaɓaɓɓun ƴan majalisar wakilai ta tarayya da aka zaba karkashin jam’iyyun adawa wandanda suka yi wa kansu laƙabin ‘Greater Majority’ a turance yanzu haka kansu ya rarrabu kan yan takarar
Zaɓaɓɓun ƴan majalisar wakilai ta tarayya da aka zaba karkashin jam’iyyun adawa wandanda suka yi wa kansu laƙabin ‘Greater Majority’ a turance yanzu haka kansu ya rarrabu kan yan takarar
Wani mutum da ake zargin dan kunar baƙin wake ne a kungiyar Boko Haram ya tarwatsa kansa da bom a gidansa dake kan titin Ibrahim Haske a unguwar Keke dake
Biyo bayan gazawar gwamnati wajen biyan bukatun su a yanzu haka kungiyar NARD ta Likitoci Masu Neman Kwarewa ta tsunduma wani yajin aikin gargadi na kwanaki biyar. Yajin aikin zai
Rundunar yan sandan jihar Rivers, ta kama wani matashi mai suna Osaro Owate kan zargin kisan mahaifiyarsa a unguwar Elesa dake karamar hukumar Eleme ta jihar. Matashin ya aikata kisan
Zikirillah Hassan, shugaban hukumar Aikin Hajji Ta Kasa, NAHCON ya ce kamfanonin jiragen sama da aka amince su ɗauki alhazan bana zuwa kasar Saudiyya sun amince ayi karin dala $250
Hukumar EFCC dake yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta tsare tsohon ministan wutar lantarki, Sale Mamman kan zargin sa da karkatar da kuɗin da yawansu ya kai biliyan
Zaɓaɓɓen shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bar Najeriya a ranar Laraba ya zuwa ƙasashen turai inda zai fara ziyarar aiki ta wasu yan kwanaki. A cikin wata sanarwa mai
Kawo yanzu yan Najeriya 1984 aka kwaso daga Sudan inda rikici ya barke a tsakanin jami’an sojan kasar. Hukumar NIDCOM dake kula da yan Najeriya mazauna ƙasashen waje ita ta
Ƴan mata 15 aka rawaito sun mutu a wani hatsarin jirgin kwale-kwale da ya faru a ƙauyen Ɗandeji dake karamar hukumar Shagari ta jihar Sokoto. Ƴan matan na kan hanyarsu
Ƴan Sanda sun ce to mutane 58 da aka yi garkuwa da su a Dajin Udulu dake karamar hukumar Gegu ta jihar Kogi, dajin na Ubulu ya haɗa iyaka da
Wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun sace, Boyi Manja shugaban karamar hukumar Takum ta jihar Taraba. Lamarin ya faru ne a ranar Lahadi a
Ƴan sanda a jihar Adamawa sun kama wani mutum, Aminu Abubakar ɗan shekara 56 da ya kashe matarsa. Abubakar mazaunin unguwar Lelewaji a rukunin gidaje na Shagari Phase 2 dake
A ranar Lahadi ne aka yi bikin ƙaddamar da fara zirga-zirgar jiragen sama na kamfanin Rano Air. Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje shi ne ya jagoranci bikin da ya
Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce sojojin rundunar Operation Delta Safe sun samu nasarar lalata haramtattun wuraren da ake tace ɗanyen man fetur guda 41 a cikin makonni biyu. A yayin
Rukuni na biyu na ɗaliban Najeriya da ke gujewa rikicin Sudan sun sauka a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe dake Abuja. Hukumar NIDCOM dake kula da yan Najeriya mazauna ƙasashen
Rundunar yan sandan birnin tarayya Abuja, ta ce jami’an ta sun kama wani yaro mai shekaru 16 da ake zargi da kashe mahaifinsa. Kwamishinan yan sandan birnin tarayyar, Haruna Garba
Sojojin rundunar Operation Desert Sanity 2 sun samu nasarar ceto biyu daga cikin ma’aikata uku na kungiyar agaji ta Family Health International (FHI360) da mayakan kungiyar ISWAP suka sace a
Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Sokoto, Ahmad Aliyu ya musalta kafa kwamitin da zai binciki gwamna mai barin gado, Aminu Waziri Tambuwal. Bayanin haka na kunshe ne cikin wata sanarwa da Abubakar
Kamfanin jiragen sama na Max Air zai kwaso karin wasu yan Najeriya da rikicin Sudan ya rutsa da su. Kamfanin ya bayyana haka ne cikin wata sanarwa da ya fitar
Mintoci kaɗan bayan saukar su a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe dake Abuja kaso na farko na yan Najeriya da aka kwaso daga Sudan sun bayyana farin cikin su da