Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai dawo gida Najeriya a ranar Lahadi biyo bayan hutun aiki da ya yi ƙasashen Turai kamar wadda majiya ta shedawa jaridar The Cable. Majiyoyi
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai dawo gida Najeriya a ranar Lahadi biyo bayan hutun aiki da ya yi ƙasashen Turai kamar wadda majiya ta shedawa jaridar The Cable. Majiyoyi
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya bayar da tallafin Naira miliyan 20 ga iyalan mutanen da ake zargi
Nura Abdullahi, shugaban karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara da aka yi garkuwa da shi, ya samu ’yanci bayan da ya shafe kwanaki 61 a hannun masu garkuwa da mutane.
Mutum ɗaya ya ji rauni an kuma lalata ababen hawa da dama biyo bayan rikici tsakanin jami’an Hukumar Tsaro da Kare Dukiyar Gwamnati da Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) da
Babbar kotun tarayya dake Gombe ta soke zaɓen da aka yi wa, Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami a matsayin dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar na shekarar 2027.
Rabiu Musa Kwankwaso, ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), ya ce jam’iyyar za ta dawo da tallafin man fetur ta wata hanya dabam idan aka
Wani mutum mai shekaru 52 mai suna Alaba Ayeni ya rasu bayan da ya tsunduma cikin wata rijiya a Ilorin babban birnin jihar Kwara, lamarin da ake zargin kamar yunƙurin
Jami’an aikin sakai da mafarauta sun kama wasu mutane biyu da ake zargin ’yan kungiyar masu garkuwa da mutane guda hudu da ke aikata ta’asarsu a iyakar jihohin Kogi da
Gwamnatin Jihar Filato ta sanya dokar hana fita daga yamma zuwa safiya a kananan hukumomin Barkin Ladi, Bokkos da Mangu biyo bayan hare-hare da kisan jama’a da aka yi a
Shugaba Bola Tinubu ya tsawaita hutu na shekara a Turai. Mai magana da yawun Shugaban kasa, Bayo Onanuga, shi ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da aka fitar
Ibrahim Idris, tsohon gwamnan Jihar Kogi, ya rasu yana da shekaru 77. Jaridar TheCable ta fahimci cewa tsohon gwamnan ya rasu ne a ranar Lahadi a ƙasar Birtaniya. A cikin
An gano gawar Ayodele Odularu, wata ƴan Najeriya malamar Jami’ar Fort Hare, Afirka ta Kudu, a gidanta da ke lardin Eastern Cape. Yayanta, Gbadebo Odularu, ya shaida wa jaridar Punch’s
An tura Abdulhamid Kabara a matsayin sabon kwamandan Hukumar Tsaro da Kare Dukiyar Kadarorin Gwamnatin da Fararen Hula (NSCDC) a Jihar Neja. An tura Kabara ne bayan dakatar da Suberu
Masu garkuwa da mutane da suka sace malamai guda shida a Jihar Zamfara sun nemi kudin fansa har naira miliyan 30 kafin su sako su kamar yadda jaridar Daily Trust
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya sanya dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 12 a Minna babban birnin jihar domin dakile karin tashin hankali da karya doka da oda. Gwamnan ya sanar da hakan ne lokacin da ya karɓi bakuncin Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, a ziyarar ta’aziyya da ya kai jihar kan […]
Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) ta sanar da cewa ƙasar Saudiyya ta ƙi amincewa da buƙatar Najeriya na ƙarin kujerun Hajj a shekarar 2027, inda ta bar adadin da aka
Abdulmumin Jibrin, ɗan majalisar wakilai ta tarayya daga jihar Kano da ke wakiltar mazabar Kiru/Bebeji ya ce Shugaba Bola Tinubu zai samu kashi 65 cikin ɗari na ƙuri’un da za
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya ce daga cikin gwamnonin arewa 19, guda shida ne kawai suka goyi bayan takarar shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu a zaɓen 2023. Shettima ya
Kasuwar man fetur ta Najeriya na iya fuskantar babbar matsalar samuwar man fetur fiye da farashi sakamakon rikice-rikicen siyasa a duniya da ke girgiza kasuwar makamashi. Wannan gargadin ya fito
Daraktan Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaben Shugaban Ƙasa na jam’iyyar APC Abdulaziz Yari, ya ce yankin Arewa ba shi da wani dalili da zai hana shi goyon bayan neman