Jami’an Tsaro Sun KuÉ“utar Da Mutane 58 Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Kogi

Ćłan Sanda sun ce to mutane 58 da aka yi garkuwa da su a Dajin Udulu dake karamar hukumar Gegu ta jihar Kogi, dajin na Ubulu ya haÉ—a iyaka da Dajin Sardauna dake jihar Nasarawa da kuma wasu wurare da aka tabbatar matattarar masu garkuwa da mutane ce dake garuruwan dake makotaka da birnin tarayya Abuja.

Amma kuma ɗaya daga cikin mutanen da aka kuɓutar mai suna Tama Jonathan ya mutu sakamakon raunin da ya samu lokacin da ake kokarin ceto su.

An kuma miƙa gawarsa ga iyalansa yayin da sauran wadanda aka ceto aka kai su asibiti kuma za a mika su ga iyalansu.

Sanarwar rundunar yan sandan ta ce yan bindigar sun buÉ—e wuta sa’ilin da suka hangi jami’an tsaro abin da ya sa suma suka mayar da martani.

More News

EFCC na neman Yahaya Bello ruwa a jallo

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (Economic and Financial Crimes Commission) ta bayyana tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a matsayin...

Mutane da dama sun mutu bayan motar fasinja ta taka bam a Borno

Akalla mutane 16 ne ake fargabar sun mutu yayin da wasu 20 suka jikkata bayan wata motar fasinja da ke kan titin Baga-Kukawa a...

Sojoji Sun Ceto Lydia Simon ĆŠaya Daga Cikin Ćłan Matan Chibok

Dakarun sojan Najeriya dake aiki da rundunar samar da tsaro ta Operation Desert Sanity III sun samu nasarar ceto, Lydia Simon É—aya daga cikin...

Gwamna da ƴansanda sun daƙile yunkurin EFCC na kama Yahaya Bello

A ranar Laraba ne Gwamnan Jihar Kogi, Usman Ododo, ya dakile wani yunkurin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati ta...