Ibrahim Idris, tsohon gwamnan Jihar Kogi, ya rasu yana da shekaru 77. Jaridar TheCable ta fahimci cewa tsohon gwamnan ya rasu ne a ranar Lahadi a ƙasar Birtaniya. A cikin
Ibrahim Idris, tsohon gwamnan Jihar Kogi, ya rasu yana da shekaru 77. Jaridar TheCable ta fahimci cewa tsohon gwamnan ya rasu ne a ranar Lahadi a ƙasar Birtaniya. A cikin
Jam’iyyun siyasa 19 a Jihar Kogi sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya domin tabbatar da gudanar da zaɓukan 2027 cikin lumana. An sanya hannu kan yarjejeniyar ne a ranar
Rundunar ƴan sandan jihar Kogi ta ce an samu nasarar kubutar da mutane 10 ƴan NYSC da yan bindiga su ka yi garkuwa da su. Yan sandan sun tabbatar da
Yan bindiga sun kashe, Ishaq Yunusa shugaban jam’iyar APC na ƙaramar hukumar Dekina dake jihar Kogi tare da yin garkuwa da wani da su ke tafiya tare a cikin mota.
Oyewole Mayowa Solomon shugaban jam’iyyar APC a karamar hukumar Ijumu ta jihar Kogi ya mutu. Gidan Talabijin na Arise ya ruwaito cewa Solomon ya yanke jiki ya faɗi ne wurin
Mutane huɗu daga iyali guda sun mutu bayan cin abincin gargajiya mai suna amala a garin Ihima, ƙaramar hukumar Okehi ta Jihar Kogi. Kwamishinan Yaɗa Labarai da Sadarwa na jihar,
Gwamnatin jihar Kogi ta ce jami’an tsaro sun ceto mutane huɗu da aka yi garkuwa da su daga wata cibiyar zana jarrabawa dake Olowa a karamar hukumar Dekina ta jihar.
Wasu ‘yan bindiga sun sace shugaban Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Olowa (GSS Olowa) da ke Ƙaramar Hukumar Dekina a Jihar Kogi, tare da ɗalibai 4 da kuma wani jami’in wucin
Wasu mahara sun kashe wani jami’in Hukumar Tsaro da Kariya ta Fararen Hula (NSCDC), Ayo Olukotun, tare da yin garkuwa da diyarsa da wasu mazauna garin Odo-Ere, hedikwatar karamar hukumar
Gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo a ranar Litinin ya shiga layin masu kaɗa kuri’a domin zaɓen wanda ya gada, Yahaya Bello a zaɓen fitar da gwani da aka gudanar na
Gwamnatin jihar Kogi ta ce an kubutar da dukkanin yara 24 da aka ɗauke daga makarantar gidan marayu ta Darul-Kitab dake Lokoja. Gwamnatin ta bayyana haka a cikin wata sanarwa
Gwamnatin Jihar Kogi ta bayyana cewa an samu nasarar ceto yara 15 daga cikin wadanda aka sace a wata makaranta da gidan marayu da ke Zariagi. Kwamishinan yada labarai na
Gwamnatin Jihar Kogi ta tabbatar da sace yara 24 daga wani gidan marayu a jihar, abin da ya sake jawo damuwa kan matsalar tsaro. Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya
Gwamnan jihar Kogi, Usman Ododoh ya jagoranci wasu matasa daga jiharsa inda su ka mikawa jam’iyar APC naira miliyan 100 kuɗin fom ɗin takarar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a
Rundunar yan sandan jihar Kogi ta ce jami’an ta sun samu nasarar kuɓutar da wasu fasinjoji huɗu daga hannun masu garkuwar da mutane bayan da aka yi awon gaba da
Wata babbar kotun tarayya dake birnin tarayya Abuja ta bawa tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello izinin tafiya aikin Umrah a kasar Saudiyya. Emeka Nwite alkalin da ya jagoranci zaman
Gwamnan jihar Kogi, Idris Ododo ya sanar da gano wasu tarin bindigogi da harsashi daga wasu maboyan batagari dake jihar. Da yake magana da yan jaridu a gidan gwamnatin jihar
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta da suka fito daga birged ta 12 sun ceto wasu mutane 6 daga hannun masu garkuwa da mutane a karamar hukumar Yagba East dake
Sarkin Bagaji Odo da ke ƙaramar hukumar Omala a jihar Kogi, David Akpa, wanda aka sace a ranar Litinin da ta gabata, ya kuɓuta daga hannun masu garkuwa da mutane.
Dorcas Omotosho wata dalibar makarantar kimiyya da fasaha ta jihar Kogi ta rasa ranta a lokacin da ta yi kokarin zubar da cikin da take da shi ɗan wata shida.