Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace Sarkin Ode Oriya da ke Karamar Hukumar Owo a Jihar Ondo, Adeniyi Adelana. Rahotanni sun ce maharan
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace Sarkin Ode Oriya da ke Karamar Hukumar Owo a Jihar Ondo, Adeniyi Adelana. Rahotanni sun ce maharan
Fitaccen lauya mai kare hakkin bil’adama, Femi Falana, ya gargadi gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohi da su daina tattaunawa ko ba da lada ga ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga. Falana
Rundunar ’yan sandan Jihar Kebbi ta musanta rahotannin da ke cewa an rufe makarantu a jihar saboda rashin tsaro, tana mai bayyana cewa labaran ba su da gaskiya. Mai magana
Gwamnatin Jihar Anambra ta tabbatar da kama Fasto Harrison Charles, mamallakin cocin Day Spring Assembly da ke Awada a birnin Onitsha, bisa wasu zarge-zarge masu nasaba da karɓe matan aure
An sanar da cewa za a gudanar da jana’izar tsohon jagoran Iran, Ayatollah Ali Khamenei, a farkon watan Yulin shekarar 2026, watanni uku bayan rasuwarsa sakamakon hare-haren da aka ce
Wasu masu ɗauke da makamai sun kai hari kan mutanen da ke rakiyar jana’izar wasu mutum biyu da aka kashe a ƙauyen Sol da ke ƙaramar hukumar Riyom ta Jihar
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gargadi ‘yan bindiga, masu garkuwa da mutane da masu tallafa wa ta’addanci da su mika wuya ko kuma su fuskanci matakin hukuma mai tsauri.
Jami’ar Tarayya da ke Birnin Kebbi (FUBK) ta tabbatar da rasuwar ɗaya daga cikin ɗalibanta, Zaharadeen Nuhu, bayan wani hari da ake zargin wasu masu aikata laifi sun kai masa
An gano gawar wata mata, ɗanta mai shekara huɗu da kuma wani mutum da aka fi sani da Shanko a gidansu da ke yankin Egbe Subair a garin Ijebu-Igbo na
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na yin barci cikin kwanciyar hankali saboda irin ayyukan ci gaba da gwamnatinsa ke aiwatarwa a
Jagoran jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Sanata Seriake Dickson, ya ce babu wani rikici a cikin jam’iyyar duk da rade-radin da ake yi. Dickson ya bayyana hakan ne yayin wata
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana cewa kusan ma’aurata ɗari bakwai da ashirin sun kammala gwaje-gwajen lafiya a shirye-shiryen bikin auren gama-gari da gwamnatin jihar ke shirin gudanarwa. Mataimakin
Mutum ɗaya ya rasa ransa yayin da wasu bakwai suka samu raunuka bayan wani bam na hannu (IED) ya fashe a kan hanyar Bagega zuwa Anka da ke Ƙaramar Hukumar
Wasu mahara sun kashe wani jami’in Hukumar Tsaro da Kariya ta Fararen Hula (NSCDC), Ayo Olukotun, tare da yin garkuwa da diyarsa da wasu mazauna garin Odo-Ere, hedikwatar karamar hukumar
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa kasarsa za ta dauki mataki bayan da ya zargi Iran da harbo wani jirgin yakin Apache na Amurka a mashigar Hormuz. Trump ya
Akalla mutane goma ne suka jikkata bayan rikici ya barke tsakanin al’ummomin Chirif Magaji da Chirif Dikko da ke karamar hukumar Rabah a jihar Sokoto kan takaddamar mallakar wata gona.
Sanata Ali Ndume ya danganta nasarorin da yake samu a zaɓe da taimakon Allah da kuma goyon bayan al’ummar mazabarsa, yana mai cewa ba ya cikin mutanen da suke da
Dakarun Hedikwatar Brigade ta 14 na Rundunar Sojin Najeriya da ke aiki ƙarƙashin shirin Operation Eastern Sanity II sun kama mutane uku da ake zargi da safarar makamai a ƙaramar
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ba za ta taɓa mika wuya ga ta’addanci, ƴan bindiga ko duk wata barazana daga masu aikata laifuka ba. Sakon shugaban
Akalla mutane hudu sun mutu yayin da wasu matafiya suka fada hannun masu garkuwa da mutane a wasu hare-hare da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai a Karamar Hukumar