Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta ceto wani mutum da aka sace tare da kashe mutum biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a wani samame da ta
Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta ceto wani mutum da aka sace tare da kashe mutum biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a wani samame da ta
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kashe wani malami a Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Anka a Jihar Zamfara, Mustapha Yahaya Maru, duk da cewa iyalansa sun biya
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ovie Omo-Agege, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC mai mulki. A cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara kan harkokin yaɗa
An samu tashin hankali tsakanin Amurka da Iran bayan ƙasashen biyu sun kai wa juna hare-hare a Gabas ta Tsakiya, lamarin da ya barazana ga yarjejeniyar tsagaita wuta ta wucin
An samu tashin hankali tsakanin Amurka da Iran bayan ƙasashen biyu sun kai wa juna hare-hare a Gabas ta Tsakiya, lamarin da ya barazana ga yarjejeniyar tsagaita wuta ta wucin
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta tabbatar da bullar cutar Ebola a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo, inda aka tabbatar da mutum ɗari da ɗaya sun kamu da cutar, yayin da mutum
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa ’yan Najeriya cewa gwamnatinsa za ta kawo ƙarshen matsalar ta’addanci da ’yan bindiga a faɗin ƙasar. A saƙonsa na Babbar Sallah da
Firaministan Pakistan, Shehbaz Sharif, ya gana da Shugaban ƙasar China, Xi Jinping, a birnin Beijing yayin wata ziyara da ya kai ƙasar. Ziyarar ta samu rakiyar babban hafsan sojin Pakistan,
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Laraba, 27 ga watan Mayu da Alhamis, 28 ga watan Mayu a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan Babbar Sallah a faɗin ƙasar. Wannan na
Rundunar Sojin Najeriya ta gargaɗi mazauna yankin Arewa maso Gabashin ƙasar kan yiwuwar hare-haren kunar bakin wake da na bama-bamai daga mayaƙan Boko Haram da ISWAP yayin bukukuwan Babbar Sallah.
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ta Kannywood, Wasila Isma’il, ta rasu a jihar Kaduna bayan fama da rashin lafiya. Makusantan marigayiyar sun tabbatar da cewa ta rasu ne da safiyar ranar
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya lashe zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa na jam’iyyar APC da ƙuri’u miliyan goma da dubu ɗari tara da casa’in da tara da ɗari
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ƙasarsa za ta ci gaba da datse tasoshin ruwan Iran har sai an kammala yarjejeniyar kawo ƙarshen rikicin da ke tsakanin ƙasashen biyu. Trump
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Delta ta kama wata mata mai shekaru 57 da ake zargi da safarar tabar wiwi, inda aka samu buhu 13 na kayan da ake zargin miyagun
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya bayyana kwarin gwiwar cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai sake lashe zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Radda ya bayyana hakan ne
Majalisar Dinkin Duniya (UN) ta yi gargadi cewa kimanin ‘yan Najeriya miliyan talatin da biyar na fuskantar matsananciyar yunwa tsakanin watan Yuni zuwa Agusta na wannan shekara. Hukumar jin kai
Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Mohammed Abubakar, ya lashe zaɓen fidda gwani na takarar gwamna a jam’iyyar APC, bayan ya doke manyan ‘yan takara ciki har da tsohon ministan harkokin wajen
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana gamsuwarsa kan yadda aka gudanar da zaɓukan fidda gwani a jihohin Najeriya, inda ya ce an shirya su cikin tsari da lumana. Shugaban
Jam’iyyar adawa ta PRP a Najeriya ta tantance mutum uku da za su nemi tikitin takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam’iyyar. Wata sanarwa daga sakataren yaɗa labarai na ƙasa na
Gwamnan jihar Benuwe, Hyacinth Alia, ya yi kira ga magoya bayan jam’iyyar APC da su fito da yawa domin zaɓar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa