Majalisar Dattawan Najeriya ta bayar da umarnin gudanar da bincike kan mutuwar wani dan bautar kasa na NYSC, Comrade Etimbuk Daniel, a sansanin horas da masu yi wa kasa hidima
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayar da umarnin gudanar da bincike kan mutuwar wani dan bautar kasa na NYSC, Comrade Etimbuk Daniel, a sansanin horas da masu yi wa kasa hidima
Rundunar ’yan sandan jihar Bauchi ta kama mutane uku da ake zargi da lalata yara mata masu shekaru tara, 10 da 11. Mai magana da yawun rundunar, SP Nafiu Habib,
Wani jigo a jam’iyyar APC, Dr Musa Illiyasu Kwankwaso, ya ce Shugaba Bola Tinubu ya samu goyon bayan ’yan siyasar da a baya suke hamayya da juna, gabanin babban zaɓen
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kashe Shuayibu Danladi Ciroma, shugaban mafarauta a al’ummar Andamin da ke Ƙaramar Hukumar Karim-Lamido a Jihar Taraba. Marigayin, wanda kuma mamba ne
’Yan sandan Indiya sun kama wani dan Najeriya mai suna Ezeaputa Chijioke bisa zargin hannu wajen samar da hodar iblis ga masu zuwa wuraren shakatawa da bukukuwa a kasar. Wani
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya yaba wa Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da Laifukan Tattalin Arziki (EFCC) bisa samun hukuncin kotu a shari’o’i 10,872 da kuma kwato dukiyoyin
Dakarun Sojojin Najeriya, tare da haɗin gwiwar jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), ’yan sanda, mafarauta da masu gadin dazuzzuka, sun kashe wasu mutane uku da ake zargi da
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta kama mutane 12 da ake zargi da hannu a ayyukan sace mutane, ciki har da waɗanda ake zargi da garkuwa da mutane guda takwas
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta ce tana tattaunawa da Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) domin warware matsalar cire sunayen wasu daga cikin ’yan takararta daga jerin
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta sake kama wata tsohuwa mai shekaru 83, mai suna Uloma Sunday, bisa zargin mallakar methamphetamine da Colorado a Jihar
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta mayar wa masu su wata mota mai launin ruwan lemu kirar Vibe da babur mai launin toka kirar Haojue, bayan ta gano tare da
Wasu jami’o’in Birtaniya sun fara janye guraben karatu da suka bai wa ɗaliban ƙasashen waje, musamman ’yan Najeriya da ’yan Pakistan, sakamakon tsaurara matakan bayar da bizar karatu da gwamnatin
Dakarun Sojojin Najeriya sun kama wani dan siyasa a Jihar Yobe, Wakiil Mama, wanda aka fi sani da Mai Salati, bisa zargin taimaka wa kungiyar ta’addanci ta ISWAP da kayan
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta buƙaci ’yan Najeriya da su je su karɓi katunan zaɓensu na dindindin (PVC) da ke hannunta, yayin da ake shirin babban
Rahotanni sun nuna cewa farashin man fetur ya kai Naira 1,900 kan kowace lita a wasu sassan Najeriya, yayin da ake ci gaba da samun ƙarin farashi a kasuwannin man
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Fansan Yamma sun kwance bama-bamai da ’yan ta’adda suka dasa a kan hanyar Mamagmi-Hannutara-Dansadau, da ke Karamar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara. A cewar
Dakarun Sojojin Najeriya sun kama wani dan siyasa a Jihar Yobe, Wakiil Mama, wanda aka fi sani da Mai Salati, bisa zargin taimaka wa kungiyar ta’addanci ta ISWAP da kayan
Gwamnatin Jihar Gombe ta fara biyan kuɗin giratuti na Naira biliyan 10.32 ga ma’aikatan gwamnati 6,665 da suka yi ritaya a matakin jiha da ƙananan hukumomi. Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya