Kungiyar malaman jami’a ta Najeriya, ASUU, ta tabbatar da cewa za ta ci gaba da yajin aikin sai baba-ta-gani bayan ta kasa samun matsaya da gwamnati kan bukatun kungiyar. ASUU