Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai yi wa ‘yan Najeriya jawabi a yau Alhamis, 1 ga Oktoba, da karfe 7:00 na safe, domin bikin cika shekaru 66 da samun ‘yancin
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai yi wa ‘yan Najeriya jawabi a yau Alhamis, 1 ga Oktoba, da karfe 7:00 na safe, domin bikin cika shekaru 66 da samun ‘yancin
An rawaito cewa ‘yan bindiga sun kashe wasu ‘yan sintiri uku daga karamar hukumar Shanga ta Jihar Kebbi yayin da suke kan hanyar dawowa daga Agwara ta Jihar Neja. Rahoton
Akalla mutane uku sun mutu, yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon turmutsitsi da ya afku a Gidan Gwamnatin Jihar Neja da ke Minna. An ce lamarin ya faru
Akalla mutane uku sun mutu, yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon turmutsitsi da ya afku a Gidan Gwamnatin Jihar Neja da ke Minna. An ce lamarin ya faru
Sultan na Sokoto kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya yi kira ga ‘yan siyasa da magoya bayansu da su tabbatar
Sultan na Sokoto kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Muhammad Sa’ad Abubakar, ya gargadi ‘yan siyasa da magoya bayansu kan amfani da zagi da kalaman
Jam’iyyar African Action Congress (AAC) ta kai Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu da wasu manyan jami’an gwamnati kotu, tana kalubalantar yadda shugaban ya gudanar da doguwar tafiyarsa zuwa Turai ba
Kamfanin Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL) ya rage farashin man fetur a wasu daga cikin gidajen mansa da ke Abuja. Binciken kasuwa ya nuna cewa wasu gidajen man NNPCL
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya nemi Shugaban Kasa Bola Tinubu ya yi bayani kan dalilin da ya sa ya ci gaba da
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomi 17 da aka fafata a zaben kananan hukumomin jihar Yobe. An gudanar da zaben ne a ranar Asabar,
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci al’ummar Najeriya, musamman mazauna Arewa, da su goyi bayan Shugaban Ƙasa Bola Tinubu domin ya kammala wa’adinsa na biyu kafin a mayar da
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya ce tsohon Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, na fuskantar sakamakon abin da ya aikata a lokacin da yake mulkin jihar. Shehu Sani da
Dubban mutane sun gudanar da zanga-zanga a Madrid, babban birnin Spain, domin nuna adawa da tsadar hayar gidaje da kuma korar masu haya daga gidajensu. Masu zanga-zangar sun bukaci gwamnati
Ƙungiyar Muslim Public Affairs Centre (MPAC) ta Najeriya ta soki gwamnatin tarayya kan rashin ambaton Falasɗinu a cikin jawabin Najeriya a babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya na 81, UNGA. Ƙungiyar
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa na gyara kura-kuran da aka samu a gwamnatocin da suka gabata, yana mai kira ga ’yan Najeriya da su ba ta damar
Shugaban World Energy Council Nigeria, Bala Wunti, ya ce ma’adanan Najeriya guda 44 na da damar taimakawa wajen rage talauci da samar da ayyukan yi ga ’yan ƙasa. Wunti ya

Jam’iyyar PDP a Jihar Gombe ta tantance Farfesa Isa Ali Pantami, Khamisu Ahmed Mailantarki da Usman Aliyu Garry domin shiga sabon zaɓen fidda gwani na gwamna da za a gudanar
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da matsa lamba kan ’yan bindiga har sai an samu zaman lafiya, domin ba da damar mayar da