Rundunar tsaro ta NSCDC a jihar Kano ta kama wani matashi mai shekara 22 da ake zargi da lalata kayayyakin layin dogo na aikin jirgin ƙasa na gwamnatin tarayya tsakanin
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Rundunar tsaro ta NSCDC a jihar Kano ta kama wani matashi mai shekara 22 da ake zargi da lalata kayayyakin layin dogo na aikin jirgin ƙasa na gwamnatin tarayya tsakanin
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da fara biyan kuɗaɗen garatuti ga masu ritaya na rukuni na huɗu ƙarƙashin tsarin shekarar 2024 zuwa 2025. A wata sanarwa da Ma’aikatar Yaɗa Labarai
Jami’an hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati sun kama, Mustapha Abdullahi shugaban hukumar makamashi ta Najeriya wato Energy Commission of Nigeria a turance kan zargin
Jam’iyar PDP ƙarƙashin jagorancin, Kabiru Tanimu Turaki ta ce ta ƙulla ƙawance da jam’iyar APM. Da yake magana da jaridar The Cable a ranar Laraba, Ini Ememobong mai magana da
Hukumomi a ƙasar Faransa sun keɓe fiye da fasinjoji 700 da ke cikin wani jirgin ruwa a birnin Bordeaux bayan mutuwar wani fasinja da ake zargin ya kamu da cutar
Nyesom Wike ministan babban birnin tarayya Abuja a ranar Talata ya ziyarci shugaban jam’iyar APC na ƙasa, Nentawe Yilwatda a gidansa dake Abuja. Har ya zuwa lokacin wallafa wannan labarin
Shugaban Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, ya yi Allah wadai da hare-hare da cin zarafin baƙi da ake yi a wasu yankunan ƙasar. A cikin wata sanarwa da ya fitar,
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa ficewarsa daga jam’iyyar ADC tare da Peter Obi ba ta da nasaba da sabani tsakaninsu da tsohon mataimakin shugaban kasa,
Rundunar Tsaro ta NSCDC ta sanar da kama wasu mutane biyu da ake zargi da safarar kayayyakin layin dogo da aka lalata tare da kwato wasu katakon layin dogo a
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya yabawa dakarun sojan Najeriya na rundunar haɗin gwiwa ta Operation Fansan Yamma kan nasarar da su ka samu a yaƙin da su ke
Babbar kotun birnin tarayya Abuja ta bayar da sammacin kama Saleh Mamman tsohon ministan wutar lantarki bayan da ya gaza bayyana kansa a gaban kotun. A zaman kotun na ranar
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Raɗɗa, ya biya wa maniyyatan jihar kuɗin hadaya domin sauƙaƙa musu gudanar da aikin Hajjin bana. An bai wa kowane maniyyaci Riyal 500 na Saudiyya
Fursunoni tara da ke zaman kaso a Gidan Gyaran Hali na Wudil a Jihar Kano sun kammala haddar Alƙur’ani Mai Tsarki. Jami’in hulɗa da jama’a na hukumar gidan gyaran hali
Wani mai buga bulo mai suna Ayomide ya mutu bayan da wani da ake zargin ɗan daba ne, wanda aka fi sani da Aboy, ya daɓa masa wuƙa saboda takaddama
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya bayyana cewa gwamnatin jihar na kashe kimanin naira miliyan 150 duk wata domin samar da tsaftataccen ruwan sha ga al’umma. Gwamnan ya bayyana
Hukumar Yaƙi da Masu Karya Tattalin Arziki ta EFCC ta bayar da sanarwar neman tsohuwar Ministar Jinƙai da Harkokin Agaji, Sadiya Umar Farouq, ruwa a jallo. A wata sanarwa da
Mutum guda ya rasa ransa sakamakon rikici da ya ɓarke tsakanin magoya bayan masu neman takarar gwamnan Jihar Nasarawa a jam’iyyar APC a unguwar Tudun Gwandara da ke Lafiya. Rahotanni
Yan takara gwamna shida ƙarƙashin jam’iyar APC daga jihar Yobe sun gana da mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima kan rikicin da ya biyo bayan fitar da ɗantakarar gwamna da aka
Wani tsagi na jam’iyar SDP ya zaɓi Sadik Gombe a matsayin halastaccen shugaban jam’iyar na ƙasa. Kafin zaɓen nasa, Gombe ya kasance shugaban riƙo na jam’iyar tun shekarar 2025 kafin
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta tabbatar da mutuwar wani sufeton ‘yan sanda mai suna Abdulkadir Garba, wanda aka fi sani da “Buratai”, bayan tsawa ta buge shi yayin da