Rundunar ƴan sandan jihar Enugu ta ce jami’anta sun kai samame wata maboyar masu garkuwa da mutane dake cikin wani daji akan hanyar Amufie-Obollo Affor a karamar hukumar Igbo Eze
Rundunar ƴan sandan jihar Enugu ta ce jami’anta sun kai samame wata maboyar masu garkuwa da mutane dake cikin wani daji akan hanyar Amufie-Obollo Affor a karamar hukumar Igbo Eze
Jam’iyyar APC ta ayyana Jamilu Isyaku Gwamna a matsayin wanda zai yi mata takarar gwamnan jihar Gombe a zaben shekarar 2027. An ayyana Gwamna ne biyo bayan zaben fitar da
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami’anta sun kama wasu mutane biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da kuma fashi da makami a jihar Kaduna dama makotan
Jami’an hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati sun samu nasarar kama tsohon ministan wutar lantarki, Engr Saleh Mamman bayan da suka ɗauki kwanaki suna nemansa
Gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo a ranar Litinin ya shiga layin masu kaɗa kuri’a domin zaɓen wanda ya gada, Yahaya Bello a zaɓen fitar da gwani da aka gudanar na
Tsohon gwamnan jihar Gombe, Sanata Muhammad Danjuma Goje ya ya sha kaye a zaɓen fitar da gwani da jam’iyar APC ta gudanar a mazaɓarsa ta Gombe ta Tsakiya. Hakan na
Aƙalla mutane biyar aka tabbatar da sun mutu a yayin da aka ceto wasu mutane 10 da ransu bayan da wani ginin me hawa uku da ake tunawa ya ruguzo
Sanata Kaka Shehu Lawan ɗan majalisar dattawa na jam’iyyar APC daga Borno ya bayar da kyautar naira miliyan 135 ga shugabannin jam’iyar APC na mazaɓarsa. Dan majalisar ya ce ya
Hukumar Aikin Hajji ta Kasa NAHCON ta tabbatar da cewa alhazan Najeriya da basu gaza 54 ne aka kwantar asibiti a kasar Saudiyya a yayin da aka tabbatar da mutuwar
Wasu yan bindiga da ake zargin mayakan Lakurawa ne sun kashe jami’an hukumar kwastam biyu yan bindiga suka kashe a garin Tugar dake ƙaramar hukumar Bagudo ta jihar Kebbi. Jaridar
Jami’an hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati sun kama, Mustapha Abdullahi shugaban hukumar makamashi ta Najeriya wato Energy Commission of Nigeria a turance kan zargin
Jam’iyar PDP ƙarƙashin jagorancin, Kabiru Tanimu Turaki ta ce ta ƙulla ƙawance da jam’iyar APM. Da yake magana da jaridar The Cable a ranar Laraba, Ini Ememobong mai magana da
Nyesom Wike ministan babban birnin tarayya Abuja a ranar Talata ya ziyarci shugaban jam’iyar APC na ƙasa, Nentawe Yilwatda a gidansa dake Abuja. Har ya zuwa lokacin wallafa wannan labarin
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya yabawa dakarun sojan Najeriya na rundunar haɗin gwiwa ta Operation Fansan Yamma kan nasarar da su ka samu a yaƙin da su ke
Babbar kotun birnin tarayya Abuja ta bayar da sammacin kama Saleh Mamman tsohon ministan wutar lantarki bayan da ya gaza bayyana kansa a gaban kotun. A zaman kotun na ranar
Yan takara gwamna shida ƙarƙashin jam’iyar APC daga jihar Yobe sun gana da mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima kan rikicin da ya biyo bayan fitar da ɗantakarar gwamna da aka
Wani tsagi na jam’iyar SDP ya zaɓi Sadik Gombe a matsayin halastaccen shugaban jam’iyar na ƙasa. Kafin zaɓen nasa, Gombe ya kasance shugaban riƙo na jam’iyar tun shekarar 2025 kafin
Sanata mai wakiltar mazaɓar, Bauchi ta tsakiya, Abdul Ahmad Ningi ya sanar da ficewarsa daga jam’iyar PDP. Ningi ya bayyana haka a cikin wata wasikar yin murabus daga jam’iyar da
Jumullar alhazan Najeriya 6,635 ne suka isa ƙasar Saudiya bayan da jiragen dake jigilar alhazan su ka yi sawu 14 a yayin da aikin Hajji na Shekarar 2026 ke cigaba
Babbar kotun tarayya dake Kaduna ta bawa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai izinin zuwa asibiti a duba lafiyarsa musamman ido da kuma hakori a wasu asibitoci dake Abuja.