Gwamnatin jihar Kogi ta ce an kubutar da dukkanin yara 24 da aka ɗauke daga makarantar gidan marayu ta Darul-Kitab dake Lokoja. Gwamnatin ta bayyana haka a cikin wata sanarwa
Gwamnatin jihar Kogi ta ce an kubutar da dukkanin yara 24 da aka ɗauke daga makarantar gidan marayu ta Darul-Kitab dake Lokoja. Gwamnatin ta bayyana haka a cikin wata sanarwa
Sanata Danjuma Goje dake wakiltar mazaɓar tsakiyar jihar Gombe ya yi watsi da matakin maslaha da aka bi wajen fitar da ɗantakara da jam’iyar APC ta yi a Gombe A
Shugaban kwamitin amintattu na jam’iyar adawa ta PDP, Adolphus Wabara ya yi kira ga hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC da ta amince da shugabannin riko na jam’iyar
An kashe jami’an yan sandan kwantar da tarzoma su akalla uku tare da jikkata wasu biyu a wani farmaki da yan bindiga su ka kai a sansaninsu dake Tenebo a
Masu ruwa da tsaki na jam’iyar APC a jihar Katsina sun fitar da jerin sunayen mutanen da za su yi wa jam’iyar takara a zaɓen shekarar 2027 bayan zaman sulhu
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya aike da sunan, Joseph Olasukanmi Tegbe a matsayin wanda zai naɗa sabon ministan wutar lantarki. Mai magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga shi
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince a fitar da kudi naira biliyan 2 domin tallafawa mutanen da harin ranar 29 ga watan Maris ya shafa a Anguwar Rukuba dake
Kotun Ƙolin Najeriya ta saka ranar Alhamis 30 ga watan Afrilu a matsayin ranar da za ta yanke hukunci kan rikicin shugabancin jam’iyar ADC. Tun da farko kotun ƙolin ta
Jam’iyar LP ta zaɓi, Nenadi Usman a matsayin cikakkiyar shugabar jam’iyar. An zaɓi Usman a ranar Talata a wurin babban taron jam’iyyar da aka gudanar a Umuahia babban birnin jihar
Jam’iyar National Democratic Party, NDC ta roki Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da Peter Obi da su shiga jam’iyar su yi takara a zaɓen shekarar 2027. A wani sako da ta
Sanata Anthony Siyako Yaro dake wakiltar mazaɓar Kudancin jihar Gombe a majalisar dattawa ya sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa APC. A wata sanarwa da aka fitar, Isma’ila Uba
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a ranar Juma’a ya rantsar da Engr Muntaka Rabe Darma a matsayin sabon ministan gidaje da bunkasa birane. Da yake magana da yan jaridar fadar
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kuɓutar da wasu mata 15 da kuma kananan yara da mayakan Boko Haram su ka yi garkuwa da su a jihar Borno. A wata sanarwa
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da gwamnonin da aka zaba ƙarƙashin jam’iyar, a fadar Aso Rock dake Abuja. Ganawar ta gudana ne a ofishin shugaban ƙasa dake cikin
Gwamnatin jihar Cross Rivers ta ce ta gano tare da killace wasu mutane 10 da suka yi mu’amala da dan ƙasar China da ya sake shigo da cutar Covid-19 Najeriya.
Dakarun sojan Najeriya sun kashe akalla yan ta’adda 30 a wasu jerin hare-haren ta sama da su ka kai musu a yankin tafkin Chadi a jihar Borno. A cewar Zagazola
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauke Wale Edun daga mukaminsa na ministan kuɗi inda ya maye gurbinsa da Taiwo Oyedele wanda shi ne karamin ministan kudi. A wata sanarwa
Gwamnatin jihar Cross River ta sanar da cewa an samu wani mutum guda dake dauke da cutar Covid-19 a jihar. A cewar kamfanin Dillancin Labaran Najeriya NAN kwamishinan yaɗa labarai
Ƴan majalisar wakilai ta tarayya 3 sun koma jam’iyar ADC gabanin zaɓen shekarar 2027. Thaddeus Attah dake wakiltar mazaɓar Eti-Osa ta jihar Lagos ƙarƙashin jam’iyar LP, Usman Zubairu mazaɓar Birnin
Babbar kotun tarayya dake Abuja ta bayar da umarnin a saki, Sheikh Sani Abdulkadir Zaria ba tare da wani sharadi har ila yau ta kuma bayar umarnin biyansa diyar naira