Jam’iyar NNPP ta zaɓi, Bala Mohammed a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na kasa. Zaɓen nasa na zuwa ne bayan da shugaban jam’iyar, Ajuji Ahmad wanda aka naɗa shugabancin riko a
Jam’iyar NNPP ta zaɓi, Bala Mohammed a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na kasa. Zaɓen nasa na zuwa ne bayan da shugaban jam’iyar, Ajuji Ahmad wanda aka naɗa shugabancin riko a
Dakarun rundunar Operation Whirl Stroke sun samu nasarar ceto fasinjoji 13 da aka yi garkuwa da su akan titin Makurdi zuwa Otukpo a jihar Benue lokacin da su ke tafiya
Shugabannin jam’iyyun APC da SDP a ƙananan hukumomin Esa Oke da Obokun a jihar Osun sun sauya sheka ya zuwa jam’iyar Accord Party inda suka bayyana goyon bayansu ga gwamnan
Kasa da sa’o’i 24 bayan ta sanar da buɗe mashigar ruwan Hormuz kasar Iran ta sanar da sake rufe mashigar ruwan kan abinda ta kira rashin cika alkawarin da kasar
Wasu da ake zargin yan bindiga ne dauke da makamai sun yi garkuwa da wasu ɗalibai akan hanyarsu ta zuwa wurin rubuta jarabawar shiga jami’a ta UTME. Lamarin ya faru
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ayyana sunan, Sanata Aliyu Wadada a matsayin wanda yake so ya tsayawa jam’iyar APC takara a zaben shekarar 2027. Gwamna Sule ya bayyana haka
Shugabancin jam’iyar ADC tsagin David Mark ya kori Nafiu Bala daga jam’iyar bayan da suka zarge shi a yiwa jam’iyya zango kasa. Har ila yau jam’iyar ta kori ƙarin wasu
Rundunar Sojan Saman Najeriya ta ce ta kaddamar da bincike kan rahoton dake cewa an samu asarar rayukan fararen hula a harin da jirgin yakin rundunar ya kai kan kasuwar
Hukumar NDLEA dake yaki da hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya ta kama wani mutum mai suna Friday Ahukanna Chigbu mai shekaru 93 a jihar Abia da laifin
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta yanke wa, Auwalu Sama’ila mamba a kungiyar Boko Haram,hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan da ta same shi da aikata laifukan ta’addanci. Alkalin
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu a ranar Juma’a ya ƙaddamar da wasu ayyukan raya kasa a jihar Bayelsa a wata ziyarar aiki da ya kai jihar. Ɗaya daga cikin manyan
Nafiu Bala jigo a jam’iyar ADC ya jagoranci zanga-zangar magoya bayansa ya zuwa ofishin hukumar zabe ta INEC dake Abuja a ranar Alhamis. Bala na ikirarin cewa shi ne halastaccen
Ƴan ta’adda a ranar Alhamis sun kai farmaki kan sansanin sojoji dake Benisheikh a jihar Borno inda su ka kashe dakarun soja. A wata sanarwa ranar Alhamis Michael Onoja daraktan
Daruruwan matasa ne a ƙarƙashin ƙungiyar Coalition for Jonathan Goodluck Jonathan su ka tattara a kofar gidan tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan inda suka shawarce shi da ya tsaya takarar
Shugabancin jam’iyar ADC na ƙasa tsagin David Mark ya gana da na jam’iyar PDP ƙarƙashin Kabiru Tanimu Turki a Abuja. Taron na zuwa ne a dai-dai lokacin da dukkanin jam’iyyun
Rikicin jam’iyar ADC na cigaba da kara tsamari bayan da wani tsagi ya sake bulla da ya ce bai yadda da shugabancin ɓangaren David Mark ba da kuma na Nafiu
Wata kungiya mai zaman kanta dake Abuja ta jagoranci zanga-zangar nuna goyon baya ga hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta INEC kan matakin da ta dauka game da jam’iyar
Aƙalla gwamnatocin jihohi 7 ne suka kwashe ɗaliban su kusan 1630 daga jami’ar Jos biyo bayan tashin hankalin da aka samu a jihar Filato. A ranar 27 ga watan Maris
Aƙalla gwamnatocin jihohi 7 ne suka kwashe ɗaliban su kusan 1630 daga jami’ar Jos biyo bayan tashin hankalin da aka samu a jihar Filato. A ranar 27 ga watan Maris
Wasu mutane da ake zargin batagari ne sun kashe aƙalla mutane 11 tare da kone gidaje sama da 50 a garuruwan Akyawa da Udege dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar