Philips Tanimu Aduda, tsohon sanatan birnin tarayya Abuja ya fice daga jam’iyar PDP. A wata wasika mai dauke da kwanan watan 17 ga watan Maris da ya aike da ita
Philips Tanimu Aduda, tsohon sanatan birnin tarayya Abuja ya fice daga jam’iyar PDP. A wata wasika mai dauke da kwanan watan 17 ga watan Maris da ya aike da ita
Wasu da ake zargin yan bangar siyasa ne sun kai wa jigon jam’iyar PDP, Cif Bemgba Iortyom farmaki inda su ka cinnawa motarsa wuta a Makurdi babban birnin jihar Benue.
Tsohon shugaban kasa, Yakubu Gowon ya ce shugaban kasa , Bola Ahmad Tinubu ya na duba muradun Najeriya ta kowane bangare. Da yake magana ranar Asabar bayan wata ziyarar da
Dakarun Rundunar Tsaron Haɗin Gwiwa dake arewa maso gabas sun kashe akalla mayakan kungiyar yan ta’addan ISWAP/Boko Haram 20 a ciki har da kwamanda Abu Yusuf wanda shi ne Munzir
Shugaban jam’iyar PDP na jihar Zamfara, Dr. Jamil Jibo Magayaki ya koma jam’iyar APC. Dr Jamil ya koma jam’iyyar APC ne bayan da gwamnan jihar, Dauda Lawal Dare ya sauya
A ranar Laraba ne majalissar dattawa ta tabbatar da Taiwo Oyedele a matsayin karamin ministan a ma’aikatar kuɗi. Majalisar ta tabbatar da shi ne biyo bayan tantacewar da ta yi
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar dakile wani farmaki da ake zargin mayakan kungiyar yan ta’addan ISWAP da kai wa kan wani sansanin soja dake Doron Baga a karamar
Ipalibo Banigo sanata dake wakiltar mazabar yammacin jihar Ribas ta sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa APC. Shugaban majalisar dattawa, Godswil Akpabio shi ne ya sanar da haka a
Wata fasinja guda ta jikkata a yayin da wasu shida suka jikkata a wani hatsarin mota da ya rutsa da wata motar hayada safiyar ranar Lahadi a jihar Lagos. Hatsarin
Gwamnatin jihar Adamawa ta saka dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 24 a karamar hukumar Lamurde biyo bayan rikici a tsakanin al’ummomin Chobo da Bachawa. A wata sanarwa ranar Lahadi,
Wasu ƴan bindiga da ake zargin yan bangar siyasa ne sun kai hari kan ayarin motocin, Rotimi Amaechi tsohon gwamnan jihar Ribas kuma jigo a jam’iyar ADC. Ƴan bindigar sun
Farashin litar man fetur ya kai ₦1080 a wasu sassan birnin Lagos a yayin da rikicin Gabas ta Tsakiya ya yi ƙamari abun da ya jawo tashin danyen man fetur
Seriake Dickson Sanata dake wakiltar mazabar yammacin jihar Bayelsa ya sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa NDC. Tsohon gwamnan ya sanar da matakin da ya dauka na komawa jam’iyar
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta fitar da jerin sunayen waɗanda za su yi takara a zaben gwamnan jihar Osun da za a gudanar ranar 8 ga
Shugaban majalisar dokokin jihar Kano, Jibril Isma’il Falgore ya jagoranci rantsar da sababbin yan majalisar dokokin jihar su biyu. Sababbin yan majalisar da aka rantsar sun hada da Sa’ad Aminu
Mambobin ƙungiyar ƴan uwa musulmi ta Najeriya da aka fi sani da shia sun gudanar da zanga-zangar lumana a jihohi da dama kan kisan jagoran addinin ƙasar Iran, Ayatullah Ali
Adewale Egbedun shugaban majalisar dokokin jihar Osun da mambobin majalisar 24 da kuma Moshood Adeoti tsohon sakataren gwamnatin jihar sun koma jam’iyar Accord Party. Sun kuma bayyana goyon bayansu ga
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a ranar Asabar ya gana da tsohon ministan tsaro, Janaral Theopillus Yakubu Danjuma a fadar Aso Rock dake Abuja. Fadar shugaban kasar ce ta sanar
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ya kawar da dukkan zargin da ake cewa akwai wani shiri na sauya sheka daga jam’iyar PDP. Da yake magana da manema labarai a fadar
Kwamishinoni 22 da kuma masu bawa gwamna shawara ne suka sanar da komawa jam’iyar APC kasa da sa’o’i 24 bayan da gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya sanar da ficewa