Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya mika fom din takararsa na shugaban kasa a jam’iyar APC inda kuma ya amince ya tsaya takara a karo na biyu tare da mataimakinsa
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya mika fom din takararsa na shugaban kasa a jam’iyar APC inda kuma ya amince ya tsaya takara a karo na biyu tare da mataimakinsa
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta kubutar da Aliyu Muhammad ma’aikaci a hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC wanda wasu yan bindiga su ka yi garkuwa da shi
Kokarin da gwamnatocin kasashe da dama ke yi na kawo ƙarshen tsadar rayuwa da al’ummominsu ke fuskanta ya gamu da tasgaro a yayin da farashin danyen man fetur ya yi
Aslam Aliyu ta hannun daman tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ta sanar da ficewa daga jam’iyyar ADC inda ta koma jam’iyar APC. A wata sanarwa da ta fitar ranar
Gwamnan jihar Bayelsa , Douye Diri ya amince da cire , mai martaba Wilcox Job Seiyefa basaraken gargajiya dake shugabantar al’ummar Swali daga mukaminsa na sarkin Ebeniken kan rashin tsaro
Mutanen da basu gaza 18 ne ba aka tabbatar da sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan hanyar Sokoto zuwa Yauri a jihar Kebbi a lokacin
Jami’an yan sanda daga rundunar yan sandan jihar Ogun da ta jihar Lagos sun samu nasarar ceto da wasu mutane biyar da aka yi garkuwa da su su ka kuma
Shugaban kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah Cattle Breeders Assembly of Nigeria(MACBAN) a jihar Benue, Ardo Risku Muhammad ya rasu. An kashe Muhammad ne tare da wani makusancinsa da ake
Rukuni na biyu na yan Najeriya da aka shirya dawo da su gida daga kasar Afrika ta Kudu sun sauka a Filin Jirgin Sama na Murtala Muhammad dake Lagos. Mutanen
Mutane 6 aka samu nasarar cetowa daga cikin baraguzan ginin wani bene da ya ruguzo a yankin Alakija dake ƙaramar hukumar Amuwo-Odofin ta jihar Lagos. Gbenga Omotosho kwamishinan yaɗa labarai
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta ce jami’anta sun kama wata babbar mota mai dauke da kakin sojoji da kuma katan katan na haramtattun kwayoyin da ake shirin kai su
Hukumar Aikin Hajji ta Najeriya, NAHCON ta sanar da kammala aikin dawo da alhazan Najeriya gida bayan da aka kammala aikin hajjin shekarar 2026. Wata sanarwa da hukumar ta fitar
Aƙalla mutane 18 aka kashe a wasu hare-hare daban-daban da yan bindiga su ka kai kan kauyukan Kawel da Kopkon dake gundumar Mushere a karamar hukumar Bokkos ta jihar Filato.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa ya ziyarci ofishin hukumar EFCC dake jihar Lagos a ranar Litinin. Wasu majiyoyi dake hukumar ta EFCC sun bayyana cewa ziyarar ta tsohon gwamnan
Hukumar NDLEA dake yaki da hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta samu nasarar kama wasu dattawa biyu da ake zarginsu da sayarwa ɗaliban sakandare ƙwaya. An bayyana mutanen da
Jami’an rundunar yan sanda na jihar Kebbi tare da haɗin gwiwar wasu hukumomin tsaro sun kashe wani da ake kira Jiji Mujugu wani da ake zargin gawurtaccen mai garkuwa da
Hukumar kashe gobara ta jihar Oyo ta ce mutane shida ne suka rasa rayukan su a wani hatsarin mota da ya rutsa da manyan motar daukar kaya, tankar gas da
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun ceto wani da aka yi garkuwa da shi tare da kwato shanu 318 na sata bayan wani farmaki da suka kai sansanin yan ta’adda daban-daban
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda ya gana da Sarkin Katsina, Mai Martaba Abdulmumin Kabir Usman da Sarkin Daura Umar Faruku Umar da kuma hakimai da dagatai dake faɗin jihar
Gwamnatin jihar Kwara ta ayyana ranar Talata a matsayin ranar hutun sabuwar shekarar musulunci ta 1448 AH. Gwamnatin ta ayyana haka ne biyo bayan ganin watan Muharram da aka yi