Shugaba ƙasa,Bola Ahmed Tinubu ya naɗa sabbin kwamishinoni huɗu dake wakiltar shiyoyi da kuma sabbin kwamishinonin zaɓe na jihohi guda biyu domin cike guraben da ake da su bayyana a
Shugaba ƙasa,Bola Ahmed Tinubu ya naɗa sabbin kwamishinoni huɗu dake wakiltar shiyoyi da kuma sabbin kwamishinonin zaɓe na jihohi guda biyu domin cike guraben da ake da su bayyana a
Dakarun Rundunar Haɗin Gwiwa ta Yankin Arewa maso Yamma (Joint Task Force North West), ƙarƙashin Operation FANSAN YAMMA, sun kashe ƴan ta’adda biyu tare da ƙwace bindigogi kirar AK-47 guda
Ma’aurata da aka yi garkuwa da su, wato Ahmed Abubakar Zakka, matarsa da kuma ‘yarsu mai watanni shida,Fatima , sun sake samun ‘yancinsu. A cewar wasu majiyoyi, an sake su
Hukumar Shige da Fice ta Nijeriya (NIS) ta bayyana cewa an kashe ɗaya daga cikin jami’anta yayin da wani ya samu raunuka sakamakon harin da wasu mahara suka kai wa
Tsoffin sojoji da su ka yib ritaya sun gudanar da zanga-zanga a ranar Talata a hedikwatar Hukumar Kula da Fansho na Sojoji (MPB) da ke Kubwa, Abuja, saboda abin da
Mutane tara sun rasu yayin da wasu biyu suka jikkata sakamakon wani hatsarin mota da ya afku a ƙauyen Piri da ke kan babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja. Wani mutum
Wasu mazauna jihar Kebbi sun toshe babbar hanyar Jega zuwa Kontagora a ranar Asabar domin nuna rashin jin daɗinsu da hare-haren da ake ci gaba da kai wa al’ummominsu, waɗanda
Wani harin sama na musamman da ɗakarun Rundunar Sojin Sama dake aiki tare da rundunar haɗin gwiwa ta Operation HADIN KAI su kai ya kai ga kashe mayaƙan kungiyar ƴan
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta sake kama wata tsohuwa mai shekara 83, Uloma Sunday a jihar Abia da miyagun ƙwayoyi irin su ƙwayar
Wasu mutane sun kashe Abdulrahman Auwal, jami’in rundunar ‘yan sandan kwantar tarzoma (MOPOL), a wani hari da aka kai masa da adda a kan titin Kwi da ke ƙaramar hukumar
Darakta Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na jam’iyyar APC, Sanata Abdulaziz Yari, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai fara gangamin neman tazarcensa daga jihar Kaduna
Yan bindiga sun kashe wani jami’in ɗan sanda akan hanyarsa ta zuwa wurin aiki a hanyar Kwi- Beco, wani garin da ke tsakanin ƙananan hukumomin Riyom da Barikin Ladi a
Kamfanin jiragen sama na Kenya Airways ya bayyana cewa wani fasinja ya rasu a cikin jirginsu daga birnin Nairobi na Kenya zuwa Lagos a ranar Talata. A cikin sanarwar da
Rundunar Sojan Najeriya ta ce dakarunta sun kashe ƴan ta’addan kungiyar ISWAP da 25 da suka kai hari wani tsararren farmaki daga bangarori daban-daban a garin Kukawa, Jihar Borno. A
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta bayyana cewa ta kwace giya da ake sayarwa a cikin sachets da kwalaben roba ƴan ƙanana jumullar darajarsu ta
Kwamitin da gwamnatin tarayya ta kafa mai wakilai 10 da zai gudanar da bincike kan mutuwar mutane 37 masu haƙar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a lokacin da su ke
Festus Keyamo, ministan sufurin jiragen sama, ya bayyana cewa fasinjoji 25 da ma’aikata 7 suna cikin jirgin sojin da ya yi hatsari a jihar Ondo. Jaridar TheCable ta ruwaito cewa
Abdussamad Ohida, babban jagoran ISWAP wanda aka fi sani da Anwar, an kashe shi a wani samame na sirri da rundunar sojojin Najeriya tare da DSS da Amotekun suka kai
Tunji Disu, babban sufeton ‘yan sandan Najeriya ya tura Shehu Nadada, mataimakin babban sufeton ‘yan sanda (DIG) mai kula da ayyuka, domin jagorantar aikin ceto fasinjoji 20 da aka yi
Sojoji sun daƙile yunƙurin ‘yan ta’addar Boko Haram da ke ƙoƙarin dasa bama-bamai a kan hanyar Maiduguri-Damboa a jihar Borno. A cewar Zagazola Makama, kafar yaɗa labarai dake wallafa bayanai