Rundunar sojin Operation Hadin Kai ta kama wani yaro ɗan shekara 15 da ake zargi da aikin kai kayan agaji da kuɗi ga mayakan ƙungiyar ISWAP a jihar Borno. Wani
Rundunar sojin Operation Hadin Kai ta kama wani yaro ɗan shekara 15 da ake zargi da aikin kai kayan agaji da kuɗi ga mayakan ƙungiyar ISWAP a jihar Borno. Wani
Jam’iyyar ADC ta haɗakar ƴan hamayya a Najeriya ta ayyana ranar 12 ga watan Mayu mai kamawa domin rantsar da sabbin shugabanninta a faɗin ƙasar. A cikin wata sanarwa da
Rahotonni daga jihohin Borno da Yobe a arewa maso gabashin Najeriya sun nuna cewa wani harin jirgin yaƙi ya yi sanadin mutuwar gomman mutane da suka je kasuwar Jilli. Kasuwar
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na farko a Jihar Jigawa, Ado Sani Kiri, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar a hukumance. Kiri, wanda ya wakilci mazabar Ringim/Taura a Majalisar Wakilai daga
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa duk da ƙalubalen tattalin arziki, farashin man fetur a Najeriya ya fi na Kenya da wasu ƙasashen Afirka sauƙi. Ya faɗi hakan
Fitattun ‘yan jam’iyyar haɗaka ta ADC, ciki har da Atiku Abubakar, Peter Obi da Rabiu Kwankwaso, sun jagoranci zanga-zangar nuna adawa da matakin hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC, a
Najeriya na ci gaba da gudanar da shari’a kan fiye da mutum 500 da ake zarginsu da hannu a hare-haren ‘yan ta-da-ƙayar-baya da suka yi sanadin mutuwar dubban mutane, a
Jam’iyyar APC a jihar Jigawa na fuskantar ƙalubale bayan da wasu manyan jiga-jiganta suka fice tare da komawa jam’iyyar adawa ta ADC. Daga cikin fitattun waɗanda suka sauya sheƙa akwai
Rahotanni daga jihar Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya sun nuna cewa jami’an tsaro sun yi nasarar hallaka wasu manyan ’yanbindiga kimanin 65 a wani samame. Bayanan sun ce daga
Hadin gwiwar jami’an tsaron Najeriya sun kaddamar da farautar wasu mutane da ƴanbindiga suka sace a garin Kurfa da ke karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara. A ranar Juma’a, dan
Hukumar zaɓen Najeriya (INEC) ta yi fatali da kiraye-kirayen da wasu ke yi na a sauke shugabanta, Farfesa Joash Amupitan, daga muƙaminsa. A cikin wata sanarwa da ta fitar, hukumar
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International a Najeriya ta bayyana cewa an kashe mutane 20 tare da sace aƙalla wasu 30 a yankin Mafa da ke jihar Borno. A
Wasu al’ummomi a yankin ƙaramar hukumar Wudil a Jihar Kano sun zargi ’yan sanda da ƙone musu gidaje, wuraren sana’a, kayan abinci da kuma dabbobi, sakamakon wata hatsaniya da ta
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya aika saƙon ta’aziyya ga tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, bisa rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Umma. Rahotanni sun ce Hajiya Umma ta rasu ne
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta bari matsalar tsaro ta hana ƙoƙarin da take yi na magance rashin tsaro a sassan ƙasar ba, tare
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci gwamnonin jihohi da su ƙirƙiri matakai domin rage raɗaɗin hauhawar farashin man fetur ga al’umma. Ya ce ya dace a mayar da hankali
Wasu ’yanbindiga sun kai hari gidan sakataren ƙaramar hukumar Kibiya da ke jihar Kano, inda suka yi awon gaba da shi a wani farmaki da aka kai da daddare. Shugaban
Dakarun Operation Safe Haven sun lalata wasu maboya da ake zargin na ’yan ta’adda ne tare da kwato makamai yayin wani sintiri na farmaki a dajin Yankari da kewaye, a
Dakarun Operation Safe Haven sun lalata wasu maboya da ake zargin na ’yan ta’adda ne tare da kwato makamai yayin wani sintiri na farmaki a dajin Yankari da kewaye, a
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari a ƙauyen Wanka da ke gundumar Keram, ƙaramar hukumar Kanam a jihar Plateau, inda suka kashe sojoji uku da kuma