Jam’iyyar adawa ta PRP a Najeriya ta tantance mutum uku da za su nemi tikitin takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam’iyyar. Wata sanarwa daga sakataren yaɗa labarai na ƙasa na
Jam’iyyar adawa ta PRP a Najeriya ta tantance mutum uku da za su nemi tikitin takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam’iyyar. Wata sanarwa daga sakataren yaɗa labarai na ƙasa na
Jam’iyyar APC ta sanar da ɗage zaɓen fidda gwani na gwamna a jihohin Bauchi da Kwara zuwa ranar Juma’a, 22 ga watan Mayu, 2026. Hakan na ƙunshe ne cikin wata
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Farfesa Segun Aina a matsayin sabon shugaban hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta JAMB. Aina mai shekaru talatin da tara zai maye gurbin
Tsohon ministan sufuri kuma ɗan takarar gwamnan jihar Gombe a jam’iyyar APC, Sanata Sa’idu Ahmed Alkali, ya sanar da janye kansa daga zaɓen fidda gwani na gwamna da za a
Rundunar Ruwa ta Najeriya ta miƙa wasu mutum biyar da ake zargin suna da alaƙa da ƙungiyar IPOB da ESN ga Hukumar Tsaro ta DSS reshen jihar Anambra domin ci
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta tabbatar da mutuwar jami’anta goma sha bakwai bayan harin ‘yan ta’adda a makarantar horas da dakarun musamman ta sojoji da ke Buni Yadi a karamar
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yanke wa wata mata mai shayarwa, Halima Haliru Umar, hukuncin daurin shekaru ashirin a gidan yari bayan ta amsa laifin mallakar harsasan
Shugaban kamfanin Renaissance Africa Energy Company, Tony Attah, ya ce kusan mutane dubu ɗari ne ke mutuwa a Najeriya duk shekara sakamakon rashin samun tsaftataccen makamashi. Attah ya bayyana haka
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Raɗɗa, ya biya wa maniyyatan jihar kuɗin hadaya domin sauƙaƙa musu gudanar da aikin Hajjin bana. An bai wa kowane maniyyaci Riyal 500 na Saudiyya
Fursunoni tara da ke zaman kaso a Gidan Gyaran Hali na Wudil a Jihar Kano sun kammala haddar Alƙur’ani Mai Tsarki. Jami’in hulɗa da jama’a na hukumar gidan gyaran hali
Wani mai buga bulo mai suna Ayomide ya mutu bayan da wani da ake zargin ɗan daba ne, wanda aka fi sani da Aboy, ya daɓa masa wuƙa saboda takaddama
Hukumar Yaƙi da Masu Karya Tattalin Arziki ta EFCC ta bayar da sanarwar neman tsohuwar Ministar Jinƙai da Harkokin Agaji, Sadiya Umar Farouq, ruwa a jallo. A wata sanarwa da
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta tabbatar da mutuwar wani sufeton ‘yan sanda mai suna Abdulkadir Garba, wanda aka fi sani da “Buratai”, bayan tsawa ta buge shi yayin da
Rahotanni daga jihar Katsina sun bayyana cewa wasu ’yan bindiga sun sanya sabon haraji na Naira miliyan 10 a kan kowace daga cikin al’ummomin Garin Lamido da Yan Shuni da
Jumullar alhazan Najeriya 6,635 ne suka isa ƙasar Saudiya bayan da jiragen dake jigilar alhazan su ka yi sawu 14 a yayin da aikin Hajji na Shekarar 2026 ke cigaba
Kungiyar Gan Allah Fulani Development Association (GAFDAN) ta sake zargin wasu kungiyoyin matasa da ta kira ‘yan bindigar Berom da kai hare-hare kan makiyaya Fulani tare da kashe shanunsu a
Hukumar kula da jin daɗin alhazai ta jihar Kano ta ayyana ranar 14 ga watan Mayun 2026 a matsayin ranar fara jigilar maniyyata daga jihar zuwa ƙasar Saudiyya domin gudanar
Gwamnatin Najeriya ta fara shirin dawo da ‘yan kasarta da ke son komawa gida daga Afirka ta Kudu, sakamakon karuwar fargabar yiwuwar hare-hare kan baki a ƙasar. Ministar harkokin wajen
Dubban mutane a ƙasar Philippines sun tsere daga gidajensu bayan wani dutse mai aman wuta ya fara fitar da toka mai yawa a yankin. Rahotanni sun ce dutsen Mayon da
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa shirye-shiryen tallafin rayuwa da gwamnatinsa ta aiwatar sun taimaka wajen fitar da miliyoyin ’yan Najeriya daga kangin talauci. Tinubu, wanda Sakataren Gwamnatin