Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta buƙaci ’yan Najeriya da su je su karɓi katunan zaɓensu na dindindin (PVC) da ke hannunta, yayin da ake shirin babban
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta buƙaci ’yan Najeriya da su je su karɓi katunan zaɓensu na dindindin (PVC) da ke hannunta, yayin da ake shirin babban
Rahotanni sun nuna cewa farashin man fetur ya kai Naira 1,900 kan kowace lita a wasu sassan Najeriya, yayin da ake ci gaba da samun ƙarin farashi a kasuwannin man
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Fansan Yamma sun kwance bama-bamai da ’yan ta’adda suka dasa a kan hanyar Mamagmi-Hannutara-Dansadau, da ke Karamar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara. A cewar
Tsohon gwamnan Jihar Rivers kuma mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya ce mutanen da za su zabi Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027 “mahaukata” ne.
An ceto ’yan takarar shiga shirin yi wa kasa hidima na NYSC 20 da aka yi garkuwa da su a Jihar Imo yayin da suke tafiya daga Jihar Oyo zuwa
Shugaban jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), David Mark, ya ce jam’iyyar ba za ta amince da duk wani yunkurin magudin zabe ko hana ta shiga takarar zaben 2027 ba. David
Hukumar gudanarwar Gamji College of Health Technology da ke Jihar Sokoto ta karyata rahoton da ke cewa an sace dalibanta 18 a kan hanyar zuwa Jihar Oyo. A cikin wata
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce adadin wadanda aka yi wa rajistar kada kuri’a a Najeriya ya haura miliyan 103, bayan kammala aikin rajistar masu kada
Sojojin Sector 2 na Operation FANSAN YAMMA sun ceto wasu mutane biyu da ake zargin ’yan ta’adda dauke da makamai sun yi yunkurin yin garkuwa da su a Jihar Zamfara.
Masu garkuwa da wasu ’yan Najeriya da aka tafi da su domin fara aikin yi wa kasa hidima (NYSC) sun rage kudin fansar da suke nema daga N50m zuwa N5m
Masu garkuwa da wasu ’yan Najeriya da aka tafi da su domin fara aikin yi wa kasa hidima (NYSC) sun rage kudin fansar da suke nema daga N50m zuwa N5m
Masu garkuwa da wasu ’yan Najeriya da aka tafi da su domin fara aikin yi wa kasa hidima (NYSC) sun rage kudin fansar da suke nema daga N50m zuwa N5m
’Yan majalisar dokokin Jihar Zamfara guda takwas sun sanar da ficewarsu daga jam’iyyar APC, bisa zargin tabarbarewar tsaro, rashin adalci da kuma rashin biyan albashi da alawus-alawus. ’Yan majalisar sun
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta ce ta ceto mutane 12 da aka yi garkuwa da su tare da kama wasu da ake zargi da aikata laifuka a wasu jihohin kasar.
Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun yi wa manoma kwanton bauna tare da kashe 15 daga cikinsu, yayin da suka sace wasu uku a karamar hukumar Marte
Wata Kotun Shari’a da ke yankin Post Office a Jihar Kano ta bayar da umarnin tsare Bilkisu Sani Rogo a gidan yari bisa zargin kashe mijinta, Malam Hamisu, a Bakin
Ana fargabar mutane da dama sun mutu a wani mummunan hadarin mota da ya afku a kauyen Tom, wanda aka fi sani da Hawan Kibo, a Sopp Bachi, karamar hukumar
Hukumar Alhazai ta Ƙasa NAHCON ta bayyana cewa Gwamnatin Saudiyya ta amince da ƙarin kujeru 10,000 na aikin Hajji ga Najeriya a shekarar 2027. A cikin wata sanarwa da aka
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai yi wa ‘yan Najeriya jawabi a yau Alhamis, 1 ga Oktoba, da karfe 7:00 na safe, domin bikin cika shekaru 66 da samun ‘yancin
An rawaito cewa ‘yan bindiga sun kashe wasu ‘yan sintiri uku daga karamar hukumar Shanga ta Jihar Kebbi yayin da suke kan hanyar dawowa daga Agwara ta Jihar Neja. Rahoton