Sultan na Sokoto kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya yi kira ga ‘yan siyasa da magoya bayansu da su tabbatar
Sultan na Sokoto kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya yi kira ga ‘yan siyasa da magoya bayansu da su tabbatar
Jam’iyyar African Action Congress (AAC) ta kai Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu da wasu manyan jami’an gwamnati kotu, tana kalubalantar yadda shugaban ya gudanar da doguwar tafiyarsa zuwa Turai ba
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomi 17 da aka fafata a zaben kananan hukumomin jihar Yobe. An gudanar da zaben ne a ranar Asabar,
Ƙungiyar Muslim Public Affairs Centre (MPAC) ta Najeriya ta soki gwamnatin tarayya kan rashin ambaton Falasɗinu a cikin jawabin Najeriya a babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya na 81, UNGA. Ƙungiyar
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa na gyara kura-kuran da aka samu a gwamnatocin da suka gabata, yana mai kira ga ’yan Najeriya da su ba ta damar
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai dawo gida Najeriya a ranar Lahadi biyo bayan hutun aiki da ya yi ƙasashen Turai kamar wadda majiya ta shedawa jaridar The Cable. Majiyoyi
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da matsa lamba kan ’yan bindiga har sai an samu zaman lafiya, domin ba da damar mayar da
Wasu ’yan Najeriya 105 sun dawo gida daga Afirka ta Kudu, a yayin da ake ƙara nuna damuwa kan tsaron ’yan ƙasashen waje gabanin wa’adin 30 ga Satumba da wasu
Rundunar ’yan sandan Jihar Bauchi ta ce ta kama mutane hudu da ake zargi da fashi da makami, tare da dakile wasu yunkurin safarar dalar Amurka da ake zargin jabu
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya (EFCC) ta bayyana tsohon shugaban Pension Reform Task Team (PRTT), Abdulrasheed Abdullahi Maina, a matsayin wanda take nema. EFCC ta bayyana
Rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna ta ce ta dakile wani yunkurin satar mutane a karamar hukumar Makarfi, tare da kama wasu mutane uku a wasu samame daban-daban da kuma kwato
Wasu ’yan bindiga sun bukaci a biya su kudin fansa naira miliyan 30 domin sakin malaman addinin Musulunci shida da aka yi garkuwa da su a Jihar Zamfara. Rahotanni sun
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Abia ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Livingston Nwakanma, bisa zargin kashe mahaifiyarsa, Mrs Nwaigbe Nwakanma, da adda a Osaa Ukwu, karamar hukumar Obingwa
Hukumar Kula da Ruwa ta Najeriya (NiHSA) ta yi gargadin cewa sama da al’ummomi 8,000 da makarantu 4,500 a jihohi 15 na cikin barazanar ambaliyar ruwa tsakanin 19 zuwa 25
Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) ta kama jami’ai 24, ciki har da tsohon Kwamandan hukumar a Jihar Niger, Suberu Aniviye, yayin da ake gudanar da bincike kan mutuwar
Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) ta kama jami’ai 24, ciki har da tsohon Kwamandan hukumar a Jihar Niger, Suberu Aniviye, yayin da ake gudanar da bincike kan mutuwar
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Jigawa ta ce ta kama mutane uku da ake zargi da kasancewa cikin wata kungiyar masu satar shanu da ke gudanar da ayyukanta tsakanin jihohin Jigawa
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta rasa wani jami’inta bayan ya nutse a Kogin Ethiope yayin da yake bin wasu mutane da ake zargi da
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ‘yan Najeriya za su fara ganin raguwar kudin sufuri daga ranar 1 ga Oktoba 2026, karkashin shirin National Affordable CNG Transit Programme na
An gano gawar Ayodele Odularu, wata ƴan Najeriya malamar Jami’ar Fort Hare, Afirka ta Kudu, a gidanta da ke lardin Eastern Cape. Yayanta, Gbadebo Odularu, ya shaida wa jaridar Punch’s