Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da takaita zirga-zirga a karamar hukumar Dawakin Kudu gabanin zaben cike gurbin kujerar Majalisar Dokokin Jihar Kano da za a gudanar a yau,
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da takaita zirga-zirga a karamar hukumar Dawakin Kudu gabanin zaben cike gurbin kujerar Majalisar Dokokin Jihar Kano da za a gudanar a yau,
Wata mata da ‘ya’yanta hudu sun mutu a gobara da ta tashi a gidansu da ke al’ummar Okochiri, karamar hukumar Okrika ta jihar Rivers, a safiyar Juma’a. Rahotanni sun ce
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Action Congress (AAC), Omoyele Sowore, ya ce ba zai kafa ofishin Uwargidan Shugaban Ƙasa ba idan aka zaɓe shi a matsayin shugaban Najeriya
Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) ta sanar da cewa ƙasar Saudiyya ta ƙi amincewa da buƙatar Najeriya na ƙarin kujerun Hajj a shekarar 2027, inda ta bar adadin da aka
Dakarun Rundunar Fansan Yamma da ke gudanar da ayyukan tsaro a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya sun ce sun kuɓutar da mutane 31 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta gargadi jama’a kan yiwuwar kai hare-haren ta’addanci da aka shirya a makarantu, wuraren ibada, sansanonin horas da ’yan bautar ƙasa (NYSC) da sauran wuraren da
Mijin wata mata mai shekaru 36, Anulika Onyeanyusi, wadda ‘Yan Sandan Jihar Anambra suka kama bisa zargin cin zarafin ‘yarta karamar yarinya, ya bayyana yadda ya gano lamarin. Ikechukwu Onyeanyusi
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya isa ƙasar Faransa domin ci gaba da hutunsa na shekara wanda zai ɗauki makonni uku, bayan ya fara hutun a birnin Landan, Birtaniya. Emmanuel
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fitar da sunayen ‘yan takarar shugaban ƙasa 18 da mataimakansu da za su fafata a zaɓen shugaban ƙasa na Janairu 2027.
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta kama wani mutum, Manaseh Jatau, bisa zargin kashe budurwarsa mai shekaru 35, Rebecca Jeremiah, bayan wata takaddama da ta samo asali daga kiran waya
Mukaddashin Kwamandan Brigade ta 1 ta Rundunar Sojin Najeriya, Kanal Joseph Umaru, ya umurci kwamandoji da sojojin da ke karkashin rundunar da su kara tsaurara ayyukan leken asiri da farmaki
Rundunar Sojin Najeriya ta Operation FANSAN YAMMA ta kama mutane 3 da ake zargi mambobin wata kungiyar ’yan ta’adda ne a wasu samamen da aka gudanar a sassan Jihar Kaduna.
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Akwa Ibom ta fara bincike kan kisan wani mutum da ba a bayyana sunansa ba, wanda wasu mutane suka kama suka ƙona shi har ya mutu
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kama mutane 2 da ake zargi da hannu a kisan fitaccen mai sharhin siyasa, Ibrahim Khalil Danshagamu, wanda aka kai wa hari a gidansa
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta cafke mutane 4 bisa zargin hannu a wani lamari da ya shafi wani matashi da ake zargi da yanke yatsarsa domin kai wa wani
Jam’iyyun siyasa 19 a Jihar Kogi sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya domin tabbatar da gudanar da zaɓukan 2027 cikin lumana. An sanya hannu kan yarjejeniyar ne a ranar
Rundunar Operation Fansan Yamma ta ce dakarunta sun ceto fararen hula 12 daga hannun ’yan ta’adda a wasu samame daban-daban da suka gudanar a ƙananan hukumomin Kaura Namoda da Tsafe
Ɗan takarar gwamnan Jihar Benue na jam’iyyar PDP, Chief Michael Aondoakaa, ya ce babu wata doka da ta bai wa gwamna damar yin shekaru takwas kai tsaye a kan mulki.
Gwamnan Jihar Oyo kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM), Seyi Makinde, ya shawarci sarakunan gargajiya a jihar da su nisanci shiga siyasar jam’iyya. Makinde ya
Najeriya ta samu rarar cinikayyar kayayyaki da ƙasashen waje ta Naira tiriliyan 12.60 a cikin kwata na biyu na shekarar 2026, yayin da jimillar cinikayyar ta kai Naira tiriliyan 41.44.