Wasu ’yanbindiga sun kai hari gidan sakataren ƙaramar hukumar Kibiya da ke jihar Kano, inda suka yi awon gaba da shi a wani farmaki da aka kai da daddare. Shugaban
Wasu ’yanbindiga sun kai hari gidan sakataren ƙaramar hukumar Kibiya da ke jihar Kano, inda suka yi awon gaba da shi a wani farmaki da aka kai da daddare. Shugaban
Dakarun Operation Safe Haven sun lalata wasu maboya da ake zargin na ’yan ta’adda ne tare da kwato makamai yayin wani sintiri na farmaki a dajin Yankari da kewaye, a
Dakarun Operation Safe Haven sun lalata wasu maboya da ake zargin na ’yan ta’adda ne tare da kwato makamai yayin wani sintiri na farmaki a dajin Yankari da kewaye, a
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari a ƙauyen Wanka da ke gundumar Keram, ƙaramar hukumar Kanam a jihar Plateau, inda suka kashe sojoji uku da kuma
Jami’ai a arewacin Najeriya sun ce sojojin ƙasar sun kashe ’yanbindiga 45 da suka kai hari wani ƙauye a jihar Katsina. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne a yammacin
Iyalan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, sun bayyana cewa ci gaba da riƙe shi a tsare ya saba wa dokokin Najeriya, inda suka kuma zargi ana amfani da hukumar
Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta sallami ‘yan sanda hudu bisa zargin hannu a kisan wasu ‘yan kasuwa bakwai a yankin Owode-Onirin na jihar. Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Legas, Mista
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta ci gaba da bibiyar lamarin Walida Abdulhadi har zuwa ƙarshe domin tabbatar da cewa an yi mata adalci. Gwamnan jihar, Malam Umar Namadi,
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da aikin manyan tituna guda shida a sassa daban-daban na Najeriya. Haka kuma ya amince da rusa gadar Carter da ke Legas tare
Kamfanin Mai na Kasa, wato Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL), tare da wasu gidajen mai a Najeriya, sun kara farashin man fetur (Premium Motor Spirit). Manema labarai da suka
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya gana da shugabannin hukumomin tsaro a ranar Juma’a, sakamakon karuwar hare-haren ’yan bindiga a fadin jihar. An gudanar da taron ne a gidan gwamnati
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya haɗu da ’yan majalisar wakilai domin buɗe-baki a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a ranar Juma’a. Cikin manyan baƙin da suka halarci taron
Rundunar Ƴansanda ta Jihar Kebbi ta tabbatar da cewa an kashe masallata biyar a wani hari da aka kai wa masallaci a karamar hukumar Maiyama ta Jihar Kebbi. Kakakin rundunar,
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da sabbin ranakun gudanar da zabukan 2027 a fadin kasar. A sabon jadawalin, za a gudanar da zaben shugaban kasa da na
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya karɓo Walida Abdulhadi Ibrahim daga hannun Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS), bayan kiranye-kirayen da jama’a suka dinga yi kan lamarinta. Rahotanni sun nuna cewa
Sakataren Ƙasa na jam’iyyar APC, Ajibola Basiru, ya bayyana cewa Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ba memba na jam’iyyar ba ne, amma yana aiki ne tare da gwamnatin
Wasu ’yan bindiga da ake zargin Lakurawa ne sun kai hari cikin wani masallaci da ke garin Dadinkowa, a Ƙaramar Hukumar Maiyama ta Jihar Kebbi, inda suka kashe mutum biyar
Jami’an ‘yan sanda sun cafke wani matashi mai suna Edward Okorie bisa zargin dukan budurwarsa, Sophy Chika har ta rasu, bayan wata takaddama da ta barke a gidan da suke
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya bayyana cewa sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi na FCT da kuma zaɓen cike gurbi na jihar Rivers ya nuna yadda jama’a ke ƙara amincewa
University of Abuja (wadda yanzu ake kira Yakubu Gowon University) ta kori dalibai 28 bisa laifuka da suka hada da satar jarrabawa, amfani da kwayoyi da sauran manyan laifuka. Hukuncin