Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani matashi mai suna Yusif Malam-Gwani mai shekaru 18, wanda ya nutse a wani buɗaɗɗen tafkin ruwa a yankin Bachirawa,
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani matashi mai suna Yusif Malam-Gwani mai shekaru 18, wanda ya nutse a wani buɗaɗɗen tafkin ruwa a yankin Bachirawa,
Fadar Shugaban Ƙasa ta karɓi cikakken rahoton tsaro daga Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, dangane da harin ta’addanci da aka kai a ƙaramar hukumar Kaiama. Ganawar ta gudana ne a
Rundunar ’yan sandan jihar Akwa Ibom ta ce ta ceto wani tsoho mai shekaru 81 daga hannun wata kungiyar da ake zargi da damfara a birnin Uyo da kewaye. Kakakin
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandare ta kasa, NECO, ta fitar da sakamakon jarrabawar SSCE ta musamman ta shekarar 2025, inda dalibai 68,166 daga cikin 96,979 suka samu kiredit biyar ciki
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar wani matashi ɗan Najeriya da ya tafi fagen yaƙi a ƙasar Rasha, inda ya rasa ransa yayin artabu. Bayanan da aka samu sun nuna cewa
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo gida Najeriya bayan ziyarar aiki da ya kai kasar Turkiyya. Jirgin da ya dauko shugaban kasar ya sauka a filin jirgin saman Nnamdi
Wani da ake zargi da kwacen waya ya samu munanan raunuka bayan wasu matasa sun kai masa hari a unguwar Dorayi da ke Jihar Kano. Rahotanni sun nuna cewa lamarin
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar ’yan sanda uku bayan wani hari da ake zargin ’yan bindiga ne suka kai musu a Ƙaramar Hukumar Bakori. Mai magana
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya reshen jihar Zamfara, ta musanta jita-jitar da ke cewa an yi wa riƙaƙƙen ɗanbindiga Bello Turji rajista a matsayin mamban jam’iyyar. Sakataren yaɗa labarai
Hukumomin tsaron Najeriya sun bayyana cewa sun samu wasu jami’an soji da laifin yunkurin kifar da gwamnati a shekarar da ta gabata. Wata sanarwa da shalkwatar tsaron ƙasa ta fitar
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai koma jam’iyyar APC a ranar Litinin, 26 ga Janairu, 2026, bayan ficewarsa daga jam’iyyar NNPP. Wata sanarwa da mai magana da yawunsa,
Sojojin Najeriya sun kashe ’yan ta’adda shida tare da ceto wata yarinya da aka sace a karamar hukumar Maradun ta Jihar Zamfara. Aikin sojan ya gudana ne a dajin Sububu
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta sanar da kama wata ’yar kasar Brazil mai shekaru 30, Ingrid Rosa Benevides, a Filin Jirgin Sama na Nnamdi
Ana ci gaba da zaman ɗar-ɗar a garuruwan Kauran Fawa da Unguwar Jika, da wasu yankuna a ƙaramar hukumar Ɗan Dume ta Jihar Katsina, bayan wani hari da ake zargin
Kamfanin watsa lantarki na ƙasa, Transmission Company of Nigeria (TCN), ya sanar da shirin katse wutar lantarki na wucin-gadi a wasu sassan birnin Sokoto domin gudanar da aikin gyara na
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta ce ’yan Najeriya sun cimma matsaya cewa gwamnatin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta gaza wajen tafiyar da mulkin ƙasar. Mai magana da yawun
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana cewa dole ne ’yan Najeriya su tashi tsaye su haɗa kai domin dakile ’yan ta’adda, ’yan bindiga da sauran masu aikata
Bankin Duniya ya ce tattalin arzikin Najeriya na kan hanyar samun bunƙasa mafi girma cikin fiye da shekara goma da suka gabata. A cewar bankin, ana sa ran tattalin arzikin
Rundunar ’yan sandan Jihar Nasarawa ta kama wasu fitattun mutane biyu da ake nema ruwa a jallo bisa zargin aikata fashi da makami a sassa daban-daban na jihar. Mutanen da
Shugaban kamfanin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya yi wa ‘yan wasan ƙasar nan alƙawarin tallafin kuɗi domin ƙarfafa musu gwiwa gabanin wasansu da ƙasar Moroko da za a fafata ranar