Shugaban mulkin soja na kasar Burkina Faso yasa ka hannu kan wata yarjejeniya da kasar Rasha ta gina tashar wutar lantarki ta makamashin nukiliya domin inganta samar da wutar lantarki
Shugaban mulkin soja na kasar Burkina Faso yasa ka hannu kan wata yarjejeniya da kasar Rasha ta gina tashar wutar lantarki ta makamashin nukiliya domin inganta samar da wutar lantarki
Rundunar tsaron haɗin gwiwa ta Operation Hadarin Daji dake kai ɗaukin gaggawa a yankin arewa maso yamma dake Malekachi a jihar Kebbi ta samu nasarar ceto wani ɗan sanda da
Darajar Naira tayi faduwar da bata taba yi ba a kasuwar bayan fage a ranar Laraba. Wasu masu wurin hada-hadar canjin kudade sun bayyana cewa suna sayar da kowace dalar
Dakarun rundunar sojan saman Najeriya na rundunar Operation Hadarin Daji sun kashe yan bindiga sama da 100 a wani jerin hare-hare ta sama da suka kai musu a jihar Kebbi.
Wata kotun majistire dake zamanta a Jos ta bayar da belin Noa Kekere mutumin da ake zargi da sace koɗar wata mata a garin Jos. Yan sanda sun kama Kekere
Gwamnatin Amurka ta dakatar da tallafin kusan dala miliyan 200 da take bawa ƙasar Nijar. Dakatar da tallafin ya yi dai-dai da sashe na 7008 kasafin kuɗin shekara na ma’aikatar
Hukumar NDLEA dake yaki da sha da kuma fataucin miyagun kwayoyi reshen jihar Kano ta kwace tan 3.6 na haramtattun miyagun kwayoyi a jihar cikin watanni uku. Abubakar Idris-Ahmad kwamandan
Gwamnonin yankin arewa maso yamma sun amince su yi aiki tare wajen magance matsalar tsaro da kuma bunƙasa aikin gona a yankin. Gwamnonin sun dauki wannan matsaya ne biyo bayan
Shugaban rukunin kamfanonin NNPCL, Mele kyari ya bayyana dalilin da yasa ake sake samun layuka a gidajen mai. Dogayen layuka sun fara bayyana a gidajen mai a makon da ya
Kungiyar yan uwa musulmi ta Najeriya da aka fi sani da shi’a sun gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Falasɗinawa a rikicin da kungiyar Hamas take da Isra’ila. Ranar
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta kama mutane 10 da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a tsakanin watan Satumba zuwa ranar 3 ga watan Oktoba. Mai rikon muƙamin
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa, INEC ta musalta maganar da ake yadawa cewa ta janye daga daukaka kara kan shari’ar zaɓen jihar Kano. Hukumar ta bayyana haka ne
Atiku Abubakar ɗan takarar shugaban kasa a jam’iyar PDP a zaɓen da ya wuce zai yi taron manema labarai a ranar Alhamis 5 ga watan Oktoba. Dele Momodu wanda shi
Mutumin da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya turawa majalisar dattawa domin tantancewa a matsayin minista ya yanke jiki ya faɗi a majalisa. Balarabe Abbas Lawal shi ne aka zaba
Mayaƙan ISWAP sun kashe Gana Alhaji Ali kwamandan Boko dake lura da Sambisa da yankin Gwoza a tsaunukan Gwoza. Wasu majiyoyi dake jami’an tsaro sun ce Ali na daga cikin
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Niger ta ce wani jirgin ruwa dake ɗauke da mutane 22 ya kife a karamar hukumar Agwara ta jihar. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya NAN
Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta tarayya FRSC ta ce mutane 8 ne suka kone kurmus har lahira bayan da wata motar tanka ta kama da wuta akan gadar Ologbo dake
Gwamnatin tarayya ta ce zata jingine batun karbar harajin VAT kan man Diesel har sai bayan nan da wata shida a wani mataki na rage raɗaɗin cire tallafin man fetur.
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai yi wa yan Najeriya jawabi kan domin bikin ranar yancin kan Najeriya. A wata sanarwa ranar Asabar, mai magana da yawun shugaban kasar, Ajuri
Rundunar yan sandan jihar Sokoto ta haramta duk wani gangami ko jerin gwano gabanin ko kuma bayan sanar da hukuncin shari’ar zaɓen gwamnan jihar da za ayi a ranar Asabar.