Rundunar sojan Najeriya ta ce sojoji sun hana wata mata mai suna, Francesca Spark kashe kanta bayan da ta yi tsalle ta faɗa ruwa a jihar Lagos. Olabisi Ayeni, mai
Rundunar sojan Najeriya ta ce sojoji sun hana wata mata mai suna, Francesca Spark kashe kanta bayan da ta yi tsalle ta faɗa ruwa a jihar Lagos. Olabisi Ayeni, mai
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai halarci taron ƙasar Saudiya da kasashen Afrika da kuma taron kasashen Larabawa da na Afrika da za ayi a birnin Riyadh na kasar Saudiya.
Hukumar NDLEA dake yaki da sha da hana fataucin miyagun kwayoyi ta kama wasu makafi uku dake gudanar da kasuwancin miyagun ƙwayoyi a tsakanin jihohin Kano da Lagos. Mai magana
Sojojin rundunar Operation Safe Haven dake aikin samar da tsaro a jihar Plateau sun bankaɗo tare da lalata wata masana’antar ƙera bindigogi dake Vom a karamar hukumar Jos South dake
Sojojin rundunar Operation Safe Haven dake aikin samar da tsaro a jihar Plateau sun bankaɗo tare da lalata wata masana’antar ƙera bindigogi dake Vom a karamar hukumar Jos South dake
Wani karamin jirgin haya da ya tashi daga Abuja zuwa Ibadan ya faɗi a lokacin da yake sauka a filin jirgin saman Ibadan. Mitoci kaɗan ya rage jirgin ya kara
Gamayyar kungiyoyin ƙwadago sun shirya shiga yajin aiki a ranar 8 ga watan Nuwamba kan yadda akaci zarafin shugaban kungiyar NLC, Kwamared Joe Ajaero. Haɗakar kungiyar ƙwadago ta NLC da
Takardar kuɗin naira a ranar Juma’a ta kara daraja a kasuwar bayan fage. Darajar kuɗin na naira ta karu da naira 145 kusan kaso 12.2 cikin 100 inda ake canza
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta ce tana tattaunawa kan duba yiyuwar kai shugaban kungiyar Joe Ajaero ƙasar waje domin a duba lafiyarsa. Benson Upa mai magana da yawun kungiyar
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya miƙa tuta ga yan takarar gwamna a jam’iyar APC a zaɓen da za ayi a jihohin Bayelsa, Kogi da kuma Imo. A ranar 11
Mutanen da basu gaza 16 ne ba aka kashe a yayin da wasu huɗu suka jikkata a wani harin da mayaƙan Boko Haram suka kai a ƙaramar hukumar Geidam ta
Sojoji sun samu nasarar kashe wani fitaccen ɗan bindiga da ake kira da Mainasara a wani gumurzu da aka yi a dajin Sangeko dake ƙaramar hukumar Danko Wasagu ta jihar
Akalla yan ta’adda 22 aka rawaito an kashe a wani harin da sojan saman Najeriya suka kai musu a jihar Borno. A wata sanarwa ranar Litinin mai magana da yawun
Kungiyar ISIS ta saki wasu hotuna na mummunan harin d ta kaiwa sojojin Jamhuriyar Nijar kusa da ƙauyen Takanamat a yammacin kasar. Sojoji goma sha shida ne yan ta’addar suka
Kungitar Yan Uwa Musulmi ta Najeriya da aka fi sani da shi’a tayi kira ga gwamnatin tarayya da ta yanke dukkanin wata alaka da hulɗa da kasar Isra’ila saboda hare-haren
Mutane huɗu da aka yi garkuwa da su jami’an yan sanda suka ceto a karamar hukumar Dandume ta jihar Katsina. Abubakar Sadiq-Aliyu mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar
Ƙaramin ministan albarkun man fetur, Heineken Lokpobiri ya bayyana cewa gyaran gaggawa da ake yiwa matatar man fetur dake Kaduna zai saka ta dawo aiki a karshen shekarar 2024. A
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin shugaban kasa na samar da motoci masu amfani da iskar gas ta CNG. Shirin an samar da shi ne domin rage raɗaɗin cire tallafin
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ce an samu ingantuwar tsaro a jihar ya kai matakin kaso 85 cikin 100. Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Juma’a lokacin
Kotun Koli ta saka ranar Alhamis domin yanke hukunci kan daukaka karar da Atiku Abubakar ɗan takarar shugaban kasa a jam’iyar PDP a zaɓen da ya wuce da kuma Peter