Yan shi’a sun yi tattakin goyon bayan FalasÉ—inawa a Abuja

Kungiyar yan uwa musulmi ta Najeriya da aka fi sani da shi’a sun gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga FalasÉ—inawa a rikicin da kungiyar Hamas take da Isra’ila.

Ranar Asabar da safe kungiyar Hamas ta kaddamar da hare-hare kan Æ™asar Isra’ila bayan da ta zarge ta da kai hari masallacin Æ™udus da kuma kan FalasÉ—inawa.

Kawo yanzu mutane da dama ne suka rasa rayukansu a dukkanin bangarorin biyu.

Tattaki na yan kungiyar ta shi’a ya fara ne da misalin Æ™arfe huÉ—u na ranar Litinin daga Bantex Plaza inda ya kare zuwa fitilar bayar da hannu dake kan titin Ahmadu Bello.

More News

Ƴan sanda sun kama mutane 50 kan rikicin da ya faru a wata kasuwa a Lagos

Rundunar Æ´an sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile...

Ƴan Sanda sun kama wanda ya shirya kai harin jirgin ƙasar Abuja-Kaduna a shekarar 2022

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi wanda ake zargi da kitsa harin jirgin ƙasar da...

Ƴansanda sun kama wanda ya kitsa harin da aka kai wa jirgin ƙasa a Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis, ta sanar da kame wanda ake zargin ya shirya harin da aka kai a jirgin ƙasan Abuja-Kaduna...

Sojoji Sun Ceto Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Filato

Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin tabbatar da tsaro a jihar Filato da wani É“angare na jihar Kaduna sun samu nasarar ceto mutane...