Wasu dalibai biyu na kwalejin ilimi ta jihar Kwara dake Ilorin za su fuskanci kwamitin ladabatarwa kan zargin da ake musu na nuna rashin ɗa’a a yayin bikin kammala karatunsu.
Wasu dalibai biyu na kwalejin ilimi ta jihar Kwara dake Ilorin za su fuskanci kwamitin ladabatarwa kan zargin da ake musu na nuna rashin ɗa’a a yayin bikin kammala karatunsu.
Kotun sauraren kararrakin zaben yan majalisar tarayya da na jiha a jihar Kano ta tabbatar da cewa ɗan majalisar wakilai ta tarayya dake wakiltar karamar hukumar Kumbotso Mukhtar Dan Kawu
Ana fargabar mutuwar mutane da dama bayan da wani kwale-kwale ya kife a garin Gurin dake karamar hukumar Fufore ta jihar Adamawa. Mutane da yawancinsu mata ne da kananan yara
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da firaministan kasar, India Narendra Modi a ranar farko ta taron G20. A ranar 4 ga watan Satumba ne Tinubu ya bar Najeriya
Gwamnatin jihar Niger ta fara raba tallafin shinkafa mai saukin farashi ga mazauna jihar. Da yake magana da yan jarida a Minna ranar Asabar, Mustapha Jibrin shugaban kwamitin rabon tallafin
Yan sanda a jihar Edo sun kama wani mutum mai suna, Salami Anedu ɗan shekara 21 kan zargin kashe matarsa sakamakon saɓani sa suka samu akan abinci. Mutumin da ake
Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli ya kafa wani kwamitin kwararru mai mambobi 11 kan sake gina babban masallacin Juma’a na Zaria da ya rushe. A wata sanarwa da Abdullahi
Kungiyar ƙwadago ta NLC ta umarci ma’aikata da su koma bakin aiki bayan kammala yajin aiki na kwanaki biyu. Kungiyar cikin wata sanarwa da ta fitar ranar Laraba ta umarci
Ma’aikatan fannin wutar lantarki sun bi sahun kungiyar kwadago ta kasa NLC a yajin aikin gargadin da ta fara kan tasirin da cire tallafin man fetur ya yi akan yan
Wata babbar kotu dake Kano ta jingine dakatarwar da aka yiwa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso daga jam’iyar NNPP. Da yake yanke hukuncin a ranar Talata alkalin kotun mai shari’a, Usman
Akalla mutane 7 aka kashe a ranar Juma’a lokacin da wasu yan bindiga suka kai hari kan wasu masallata a kauyen Saya-Saya dake karamar hukumar Ikara ta jihar Kaduna. Mansir
Rundunar tsaron haɗin gwiwa ta Operation Delta Safe ta ce ta kama wani jirgin ruwa mai suna MV Ofuoma da ma’aikatansa 10 dake dakon haramtacce tataccen man fetur a jihar
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Adamawa ADSEMA ta ce mutanen da basu gaza 5 ne ba suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa da ta shafi al’ummomi da dama na jihar.
Matafiya da basu gaza shida ba ne aka bada rahoton sun mutu bayan da wani jirgin ruwan fasinja ya nutse a kogin Zamare a karamar hukumar Agwara ta jihar Niger.
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce shi yana aiki da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ne ba jam’iya ba. Da yake magana
Taiwo Akinwumi mutumin da ya kirkiro da tutar Najeriya ya mutu. Akinwumi Akinwumi ɗaya daga cikin ƴaƴansa shi ne ya sanar da mutuwar mahaifin nasa cikin wani sako da ya
Tsohon ministan sadarwa, Dr Isa Ali Ibrahim Pantami ya ziyarci tsohon shugaban kasa, Muhammad Buhari a gidansa dake Daura. Tsohon ministan ya bayyana ziyarar ne cikin wani sako da ya
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta ce jami’anta sun kama wani mai suna, Babatunde Kolawole mazaunin jihar wanda ake zargi da samun sabuwar gawa ta wani mutum Ado/Odo-Ota a karamar
Shugaban jam’iyar APC na kasa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya gana da Alhaji Mujahid Dokubo Asari shugaban kungiyar ceto al’ummar yankin Niger Delta. Dokubo ya taya
Yan bindiga sun yi garkuwa da Kawu Yakasai jami’in tsare-tsare na jam’iyar APC a jihar Kaduna. An ce an yi awon gaba da Yakasai ne ranar Juma’a da daddare a