Kamfanin Rarraba Hasken Wutar Lantarki na Jos(JED) ya ce al’ummar jihohin Bauchi, Plateau da kuma Gombe za su fuskanci daukewar wutar lantarki daga ranar 28 ga watan Agusta ya zuwa
Kamfanin Rarraba Hasken Wutar Lantarki na Jos(JED) ya ce al’ummar jihohin Bauchi, Plateau da kuma Gombe za su fuskanci daukewar wutar lantarki daga ranar 28 ga watan Agusta ya zuwa
Yan bindiga sun sako sauran manoma 56 da suka yi garkuwa da su daga kauyen Adunu dake kusa da kauyukan dake karamar hukumar Paikoro ta jihar Niger bayan sun shafe
Mutane da dama ne aka samu nasarar cetowa daga cikin baraguzan wani ginin bene da ya ruguzo a birnin tarayya Abuja. Lamarin ya faru ne Layin Lagos dake kauyen Garki
Wasu yan bindiga a Zamfara sun yi garkuwa da wasu matasa da suka kammala jami’a akan hanyarsu ta zuwa sansanin yan yiwa kasa hidima dake jihar Kebbi. Matasan sun fito
Boniface Innocent Uko mahaifin wani matashi mai shekaru 26 ya sassara dan nasa da adda har lahira bayan da ya girbe gonar rogonsa ba tare da saninsa ba. Da yake
Sojojin bataliya ta 81 na rundunar Operation Hadin Kai sun ceto daya daga cikin yan matan Chibok da aka yi garkuwa da ita a shekarar 2014. A cikin watan Afirilun
Gwamnatin tarayya ta ce ofishin jakadancin Najeriya dake Libiya ya kwaso yan Najeriya 161 da suka aikata laifukan shige da fice na kasar. Kabiru Musa jami’in dake lura da ayyukan
Yan bindiga sun kashe wani mutum mai suna, Rabilu Tukur dake kauyen Dan Ali karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina a ranar Lahadi. Jaridar Daily Trust ta gano cewa an
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani, ya sanar da rage kudin makaranta na dukkanin manyan makarantun jihar. Gwamnan ya sanar da haka a lokacin wani taro da yan jarida a
Sojojin rundunar kasa da kasa dake yaki da yan ta’ada a yankin tafkin Chadi ta ce yan ta’adda masu yawa ne suka mika wuya ga rundunar. Mai magana da yawun
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da kuma shugaban jam’iyar APC, Abdullahi Umar Ganduje sun fara wani yunkuri na sasanta tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha da kuma gwamna mai ci,
Sojojin rundunar sojan Najeriya sun kama wasu manyan jiga-jigan kungiyar yan ta’addar ISWAP. Zagazola Makama dake ya wallafa bayanai kan sha’anin tsaro a yankin tafkin Chadi shi ne ya bayyana
Wasu yan bindiga da aka bada rahoton sun yi shigar mata sun kai hari karamar hukumar Maru inda suka sace mutane da ba a san dadinsu ba. A cewar mazauna
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya ziyarci shugaban jam’iyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje a Abuja ranar Talata. Wike na ɗaya daga cikin mutanen da aka tantance a
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na duba yiyuwar dawo da tallafin mai na wucin gadi a yayin da farashin mai da kuma na dalar Amurka ke cigaba da karuwa. Wasu
Yanayin tsaro a Jamhuriyar Nijar na cigaba da daukar wani salo mara daɗi inda ya yake cigaba da tabarbarewa duba da yadda ake cigaba da samun karuwar hare-hare daga yan
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya CAN tayi kira ga gwamnatin jihar Kaduna da kuma ta tarayya da su binciki dalilin rugujewar wani bangare na babban masallacin Juma’a na Zaria. Shugaban kungiyar
Rundunar yan sandan jihar Enugu ta ce yan bindiga uku aka kashe a wani farmaki da aka kai maboyar yan ta’addar kungiyar IPOB. A wata sanarwa ranar Juma’a, Daniel Ndukwe
Wani yaro mai shekaru biyar da aka bayyana da suna Salmanu aka bada rahoton gano shi cikin jini bayan da aka yanka wuyansa a wani kauye dake karamar hukumar Kazaure