Wani jirgi marar tuki dake dauke da makami ya kashe sojojin kasar Amurka su 3 a wani sansaninsu dake kasar Jordan. Ƙarin wasu sojoji 30 ne suka jikkata a harin
Wani jirgi marar tuki dake dauke da makami ya kashe sojojin kasar Amurka su 3 a wani sansaninsu dake kasar Jordan. Ƙarin wasu sojoji 30 ne suka jikkata a harin
Dakarun sojan sama na rundunar samar da tsaro ta Operation Whirl Punch sun kashe yan fashin daji masu garkuwa da mutane da basu gaza 30 ba a wani harin sama
An rantsar da Usman Ododo a matsayin gwamnan jihar Kogi. Ododo ya karbi rantsuwar kama aiki a wurin bikin rantsuwa da aka yi a Lokoja babban birnin jihar. Ododo wanda
Wani karamin jirgin sama mai ɗauke da rijistar namba N580KR ya sauka daga kan titinsa inda ya shige cikin daji a filin jirgin saman Ladoke Akintola dake Ibadan babban birnin
Jami’an rundunar Operation Safe Haven dake samar da tsaro a jihar Filato sun samu nasarar kama wasu mutane da suke zargi da haddasa rikici a karamar hukumar Mangu ta jihar
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban jam’iyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya yi kira ga gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf wato Abba Gida-Gida da ya bar jam’iyarsa ta
Rundunar yan sandan jihar Kaduna, ta ce jami’anta sun samu nasarar kama wani mai suna Bello Muhammad da ake zarginsa da yin garkuwa da mutane a jihar. A wata sanarwa
Rundunar yan sandan Najeriya ta sanar da kama wani shugaban karamar hukuma a jihar Benue da kuma wani mutum guda inda ake zarginsu da kitsa kisan kai. Rundunar ta ce
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tashi daga filin saman Nnamdi Azikiwe dake Abuja ya zuwa kasar Faransa. Ajuri Ngelele mai magana da yawun shugaban kasar shi ne ya bayyana
An kashe riƙaƙƙen dan fashin daji kuma mai garkuwa da mutane a tare da wasu muƙarrabansa a wani hari da sojan saman Najeriya suka kai ranar Asabar. Mai magana da
Rundunar yan sandan Najeriya ta kama mutane 16 da ake zargin suna da hannu ayin garkuwa da mutane da kuma aikata wasu manyan laifuka a birnin tarayya Abuja. Da yake
Wasu rukunin matasa sun fantsama kan tituna a ranar Juma’a inda suka gudanar da zanga-zangar nuna adawa da hukuncin kotun ƙoli da ya tabbatar da zaɓen, Abdullahi Sule a matsayin
Ƴan sanda sun kama kasurgumin mai garkuwa da mutane wanda ake kira da Chinaza Philip. Rundunar yan sandan birnin tarayya Abuja ta karbi Chinaza bayan da rundunar yan sandan jihar
Fashewar wasu abubuwa ta janyo mummunan ɓarna a wasu unguwanni dake birnin Ibadan. Lamarin ya faru ne da misalin karfe 7:45 na ranar Talata a yankin Bodija dake birnin kamar
Wani sojan rundunar sojan Najeriya, ya kashe kansa a Abeokuta babban birnin jihar Ogun. Sojan mai suna, Boyi Thankgod yana aiki ne da Atileri birget ta 35 dake Alamala a
Hukumar Lura Da Shige da Fice Ta Najeriya ta ce ta jami’anta biyu sun mutu a wani harin da yan fashin daji suka kai jihar Kebbi. Mai magana da yawun
Akalla kusan mutane 100 ake fargabar sun mutu a wani Hatsarin jirgin ruwa a jihar Niger. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Niger ta ce hatsarin ya faru ne
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da shugabannin hukumomin tsaro a fadar Aso Rock dake Abuja. Babu wata sanarwa da aka fitar kan makasudin taro sai dai ana ganin
Mayaƙan ƙungiyar ISWAP sun yankewa wasu masunta biyu hannu da suka zarge su da yin sata a karamar hukumar Marte ta jihar Borno. Zagazola Makama masanin tsaro dake wallafa bayanai